• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Gasar Hikayata ta BBC Hausa ta 2020: Ina mata marubuta? Ga damar nuna bajinta

Mohammed LerebyMohammed Lere
June 6, 2020
in Nishadi
0
Gasar Hikayata ta BBC Hausa ta 2020: Ina mata marubuta? Ga damar nuna bajinta

Hikayata

Kamar yadda aka sani cewa a shekarun baya BBC Hausa ta shirya Gasar Rubutun Ƙagaggun Labarai ta Mata da ta yi wa lakabi da Hikayata, a bana ma za a yi wannan gasa.

Ana kira ga mata marubuta su aiko da kagaggen labarun su domin fafatawa a wannan gasa.

Ka’idojin Shiga Gasar:

1.Dole ne duk wani labari da za a turo da nufin shiga gasar Hikayata ya cika wadannan sharuddan:

1.1.Dole ne labarin ya kasance gajere da bai haura kalma 1,000 zuwa 1,500;

1.2.Wajibi labarin ya kasance mace ce ko mata ne suka rubuta shi;

1.3.Lallai ne labarin ya kasance cikin ingantacciyar Hausa, da bin ka’idojin rubutu;

1.4.Wajibi ne mai turo da labarin ta kasance ta kai shekara 18 da haihuwa ko sama da haka. Ga masu turo da labarin hadin guiwa, wajibi ne ko waccensu ta kasance shekararta 18 ko sama da haka;

1.5.Dole ne wadda za ta turo da labarin ta zama ita ce ainihin wadda ta rubuta shi; ba a yarda wata ta aiko da labarin da wata ko wani ta ya rubuta ba;

1.6.Mata biyu za su iya shigar da labari daya a gasar, amma kada su wuce haka;

1.7.Ba a yarda mace daya ta aiko da labari fiye da daya ba;

1.8.Bai kamata rubutun ya kunshi wasu kalmomi da suka shafi batsa ba, ko yaba wa ta’addanci, ko bata wa yara ko kuma wasu gungun al’umma suna;

1.9.Matakin da alkalai za su dauka a kan cancantar labarin da aka turo shi ne na karshe. Ba za a iya kalubalantar hukuncin ba. BBC za ta watsa wasu daga cikin labaran da aka zaba a shirye-shiryenta, kuma za ta yi hakan ne da izinin masu rubutun. Za kuma a iya wallafa wasu daga cikin labaran a wani littafi, wanda kawo yanzu ba a tabbatar da yadda zai kasance ba, kuma hakan zai dogara ne da amincewar BBC. Ba tilas ba ne BBC ta watsa ko ta wallafa kowanne daga cikin labaran da aka turo.

Safiya Ahmad ta lashe gasar hikayata ta BBC Hausa

2.Turo da Labari:

2.1.Za a aiko da labaran ne ta email zuwa ga: labari.bbchausa@bbc.co.uk tare da wadannan bayanai na mai aikowar:

Suna (ko sunaye ga masu aiko da labarin hadin-guiwa)

Lambar waya (ko lambobin wayar ko wacce daga cikin masu aiko da labarin hadin guiwa)

Adireshi (ga masu turo labarin hadin guiwa, adireshin ko wacce)

Adireshin email (ga masu turo labarin hadin guiwa, adireshin email na ko wacce)

Gajeren tarihi (ga masu turo labarin hadin guiwa, gajeren tarihin ko wacce)

Takaitaccen bayani game da labarin

2.2. Ba za a karbi duk wani labari da bai cika wadannan sharudda ba.

2.3. Ba a yarda ma’aikatan BBC ko ‘yan uwansu su shiga wannan gasa ba.

2.4. BBC za ta yi aiki da duk wani bayani da mai shiga gasar ta aiko game da kanta, ta hanyar bin dokokin kare bayanai da aiki da Sanarwa Game da Tsare Sirrin Masu Shiga Gasar Hikayata ta BBC Hausa (za ku samu wannan a kasan wannan shafin)

2.5. Ba a yarda marubutan da suka yi zarra a gasar baya su shiga ta bana ba.

3. An bude shiga gasar da karfe 10.00 agogon GMT, wato karfe 11.00 agogon Najeriya da Nijar ranar 1 ga watan Yunin 2020.

4. Za a rufe karbar labarai ranar 24 ga watan Agusta 2020 da karfe 11.59 agogon GMT. Duk wacce ta aiko da labarinta bayan nan ba za a karba ba.

Za ki ga sakon godiya bayan kin aiko da labarinki. Sai dai kuma saboda yawan sakonnin da muke samu, ba zai yiwu mu amsa tambaya game da ko wanne labari ba.

5. Wajibi ne labarin da za a aiko ya kasance aikin wadda ta turo da shi, kuma ya dace da ka’idojin da aka shimfida. Kada labarin ya shiga hakkin wani (wanda ya hada da bayanan sirri), kuma kada a bata wa wani suna ko a aikata abin da ya saba wa doka.

BBC ba za ta dauki alhakin komai ba idan masu shiga wannan gasa suka yi biris da wadannan ka’idoji, sannan kuma masu shiga gasar sun amince su bai wa BBC cikakkiyar kariya daga duk wani ikirari da wani zai yi sakamakon yin karan-tsaye ga wadannan ka’idoji.

6. Idan aka zabi labari ya kai mataki na gaba, to za a nemi wadda ta turo da shi ta cike wani fom wanda zai bai wa BBC damar watsa labarin, za kuma a iya bukatar marubuciyar ta nadi labarinta domin a watsa. Idan BBC ta yanke shawarar wallafa littafi mai dauke da wasu daga cikin labaran da aka zaba, fom din zai ba ta damar sanya labarin a cikin littafin.

Wadanda suka yi ta daya, da ta biyu, da ta uku ne kawai za su samu kyauta: Dalar Amurka 2,000 da lambar yabo ga labarin da ya zo na daya; dalar Amurka 1,000 da lambar yabo ga labarin da ya zo na biyu; da dalar Amurka 500 da lambar yabo ga labarin da ya yi na uku. Za kuma a ambaci marubuta wadansu labaran wadanda suka cancanci yabo.

7. Duk wacce ta turo da labarinta, to ta amince kenan ta yi aiki da sharuddan da wadannan ka’idoji suka gindaya.

8. Matakin Farko – Tantancewa

A cikin ma’aunin da za a yi amfani da shi don tantance labaran da aka turo akwai:

Labari ya kasance kirkirar shi aka yi, ma’ana ba kwafo shi aka yi ba.

Amfani da kwarewa, ma’ana labari ya zama mai jan hankali da taurarin da suka dace;

Bin ka’idojin nahawu da na rubutun Hausa

9. Wasu kwararru za su tantance dukkan labaran bisa ka’idojin da aka shimfida, sannan su zabi labarai 25.

Daga nan za a mika labaran da aka zaba ko aka tantance ga alkalan gasar. Za a sanar da wadanda aka zabi labaransu yayin wannan tantancewa a makon da ke farawa daga ranar 1 ga watan Oktoba 2020.

10. Mataki na Biyu – Matakin Alkalanci da zaben labarin da ya yi zarra

10.1. Alkalan za su karanta su kuma tattauna kan labaran.

10.2. Za a sanar da marubuta ukun da labaransu suka yi zarra tsakanin ranakun 18 zuwa 20 ga watan Nuwamba 2020.

11. Hukuncin alkalan shi ne na karshe. Ba za a tuntubi wadanda ba su yi nasara ba kuma ba za a mayar musu da amsa kan labaran da suka turo ba.

12. BBC ka iya gayyatar wadanda suka yi nasara da wasu wadanda labaransu suka cancanci yabo, domin halartar taron bayar da kyaututtuka a Abuja. (BBC za ta dauki nauyin kudin mota da masauki wanda bai wuce kima ba. Wadanda aka gayyata su ne ke da alhakin nema wa kansu izinin shiga Najeriya idan su ba ‘yan kasar ba ne).

13. BBC na da ikon soke ko cire dukkan labarin da ya saba wa ko wanne daga cikin wadannan ka’idojin.

14. BBC na da ikon sauya wadannan ka’idojin a kowanne lokaci, ciki har da sauya hanyoyin zaben ko kuma alkalan. Idan hakan ta kasance, to za a sanar a wannan shafin na intanet: bbchausa.com.

15. An tsara wadannan Ka’idojin ne bisa tanade-tanaden dokokin Ingila da Wales.

Zaku iya samun karin bayani a shafin BBC Hausa.

Tags: AbujaBBC HausaHausaHikayataLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

TARO: Shugabanin kasashen duniya sun tattauna hanyoyin samar maganin rigakafi wa kowa da kowa

Next Post

Kotu ta jadddada wa INEC karfin iko soke jam’iyyun da suka kasa tabuka komai lokacin zabe

Next Post
Election Materials

Kotu ta jadddada wa INEC karfin iko soke jam'iyyun da suka kasa tabuka komai lokacin zabe

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed
  • Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa fakirai da talakawan jihar Kebbi tallafin kudade
  • Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC
  • Walikan Filato na Amaechi ne, babu haufi, babu tantama babu kila wa kala – In ji Lalong
  • MATSALAR TSARO: Nan da wata biyu za a ƙara ɗaukar kuratan ‘yan sanda 10,000 -Dingyaɗi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.