• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Buhari ya daura damarar cin kwalar wadanda suke kokarin yi wa matsayar jam’iyyar bore

Mohammed LerebyMohammed Lere
June 26, 2020
in Manyan Labarai
0
Buhari Muhammadu

Buhari Muhammadu

A wani salon giggille fikafuken ‘Yayan jam’iyyar APC da basu amince da hukuncin kwamitin zartaswar jam’iyyar ba ana neman a bisu har gidajen su a tilasta su suyi mubaya’a ko su kuka da kan su.

Idan ba a manta ba kwamitin zartaswar jam’iyyar APC ta wancakalar da duka mambobin kwamitin gudanarwar jam’iyyar ta kafa sabbin shugabannin riko.

Wannan hukunci da kwamitin ta dauka karkashin shugaba Muhammadu Buhari, bai yi wa mambobin kwamitin dadi ba.

Mambobin sun fitar takarda ta musamman suna nuna rashin jin dadin su da yin katsalandan da Buhari yayi a harkokin kwamitin gudanarwar jam’iyyar da biye wa wasu gungun ya’yan jam’iyyar domin ruguje kwamitin NWC din.

Wani daga cikin dan kwamitin da aka rusa, ya shaida cewa, yanzu haka ana bi ta gwamnonin jihohin mu ne ana so a tikasta mana kada mu garzaya kotu.

” Gwamnan jihar da na fito ya kira ni ya min kashe ji in cire hannu na a wannan kalubale da muka sa a gaba na ja da matsayar kwamitin zartaswar jam’iyyar Abinda suka sani shine idan har muka je Kotu zamu yi nasara kuma hakan abin kunya ne ga shugaba Muhammadu Buhari.

Duk da gargadin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi cewa kada ‘yan jam’iyyar su rika kai jam’iyyar kotu, yana mai cewa jam’iyyar za ata rika daukar mataki akai da hukunta ‘yan jam’iyyar Korarrun mambobin jam’iyyar APC sun sha alwashin garzaya wa kotu don kalubalantar matsayar da kwamitin zartaswar jam’iyyar ta dauka da yayi sanadiyyar korar su daga mukaman su kaf daga APC.

Jagorar wadanda aka kora su 18 Hilliard Eta ya ce tun farko mataimakin sakataren jam’iyyar, Victor Giadom ba shi da damar kirar zaman kwamitin zartaswar jam’iyyar wanda Shugaba Buhari ya amince da shugabncin sa kuma ya halarta.

Sunce matsayar da kwamitin zartaswar jam’iyyar ta dauka bai yi daidai da dokar jam’iyyar ba. Ta yanko wasu sassa na dokar jam’iyyar da ya rusa duk abinda ya gudana ranar Alhamis da ya haramta musu ci gaba da nuna kansa mambobin kwamitin NWC.

Korarrun ‘yan jam’iyyar sun ce zasu tattauna da Lauyoyin su domin yiwuwar dira kotu kalubalantar korarsu da a kayi.

Yadda aka yi wa Tinubu taron dangi

Yunkuri, kokari, gaganiya da muradin tsohon gwamnan jihar Lagos Bola Tinubu na gadon kujerar shugaban kasa daga hannun Shugaba Muhammadu Buhari a 2023, ya samu cikas da koma-baya, ganin yadda a rikicin da ya dabaibaye APC, Buhari ya goyi bangaren masu tsantsar adawa da Tinubu.

Tinubu dai shi ne bangon jinginar Shugaban Jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole da aka dakatar. Kuma da shi din ne Oshiomhole ke tinkaho.

Tinubun da ‘yan APC ke kira “Jagoran Jam’iyya na Kasa”, ya ta taka muhimmiyar rawa wajen kafa jam’iyyar APC da kuma nasarar da ta samu a zaben shugaban kasa na 2015.

Duk da dai Tinubu bai fito ya bayyana muradin sa a fili ba, amma dai a fili ta ke cewa ana rade-radin ya na ta mafarkin zama shugaban kasa a 2023, bayan wa’adin Buhari na zango na biyu kuma na karshe ya kare a ranar 29 Ga Mayu, 2023.

A ranar Laraba Buhari ya fito baro-baro ya bayyana cewa ya na goyon bayan bangaren shugabancin riko na Victor Giadom.

Giadom ya yi amfani da umarni da hukuncin kotu ne ya ce shi ne shugaban riko na kasa na APC, bayan da kotu ta tabbatar da dakatarwar da aka yi wa Tinubu.

Su kuwa wasu mambobin Kwamitin Gudanarwa na Kasa (NWC) na APC, su 18, sai suka bayyana a ranar waccan Talata cewa sun nada Mataimakin Shugaba na Kasa da ke Shiyyar Kudu, Abiola Ajimobi, a matsayin Shugaban Riko.

Ranar Litinin kuma sai NWC din dai suka sauke Victor Giadom daga mukamin sa, suka nada Worgu Boms a madadin sa.

Sai dai kuma a cikin wata sanarwa daga hannun Kakakin Yada Labaran sa Garba Shehu, Shugaba Buhari ya ce shi dai ya na bayan Victor Giadom, domin shi ne hannun da doka ta nuna da yatsa a matsayin wanda ya dace a bi.

Su kuwa ‘yan bangaren Ajimobi, sai suka rika cewa taron Kwamitin Zartaswa da Giadom ya kira wanda Buhari ya ce zai halarta, haramtacce ne. Har ma suka rika jawo wasu ayoyin da suka ce sun haramta taron daga cikin kundin dokokin Najeriya.

Sakataren APC na Kasa Waziri Bulama, ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa taron da Giadom ya kira ya kauce wa dokar jam’iyyar APC.

Tags: APCBuhariBulamaHausaKorarruNajeriyaPREMIUM TIMES
Previous Post

Gwamnati ta raba wa kananan manoma irin cocoa 66,000

Next Post

‘YAN BINDIGA: Kira ga mutanen jihar Neja, su rika ba jam’ian tsaro hadin kai – Kwamishinan ‘Yan sanda

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Nigerian-Police

'YAN BINDIGA: Kira ga mutanen jihar Neja, su rika ba jam'ian tsaro hadin kai - Kwamishinan 'Yan sanda

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda sabon Gwamna ya ƙwato motoci 40 da Matawalle ya yi walle-walle da su
  • ƘARYAR CBN TA ƘARE: Tinubu ya dakatar da Emefiele, gogarman da ya yi wa Naira fentin zabibi, bayan dala ta kai Naira 750 a ƙarƙashin sa
  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje
  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.