BIDIYO: Dambe tsakanin mai Korona da Jami’an farautar masu Korona

0

A wani bidiyo da ya karade shafukan Soshiyal midiya an ga yadda wani saurayi da ke dauke da cutar Korona ya dambace da jami’ai masu farautar masu Korona.

Wadannan jami’ai dai su hudu sun kasa durmishe wannan matashi da karfin tsiya.

Ga dai Bas nan an bude amma sai sun yi kokarin saka shi ciki sai matashin yayi kukan kura ya sake botsarewa ya watso su wa je.

Kai har ya kai ga ana neman igiyar da za daure a samu a tafi da shi amma fa ya gagara.

Share.

game da Author