• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

An yi asarar daji mai fadin hekta milyan hudu a cikin 2019 -Rahoto

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 4, 2020
in Harkokin Kasuwanci/Noma
0
Kashi 90% na talakawan duniya fitik a surkukin daji suke samun abincin dogaro da kai -Rahoto

Wani rahoto da Cibiyar Lura da Dazuka ta Duniya ta fitar, ya bayyana cewa a cikin shekarar 2019 an yi asarar dazuka kimanin fadin hekta milyan hudu.

Global Forest Watch ta ce binciken da ta yi ya nuna cewa a kowane sekan daya an rika yin asarar daidai fadin filin kwallo guda daya.

Wannan ce asarar dazuka Madi yawa a cikin wannan karnin. Rahoton ya kuma bayyana muhimmancin dazuka da suka hada da samar da abinci, samar da muhallin zaman rayuwa da kuma kare kasa daga barazanar dumamar yanayi.

Kasashe goma da suka fi yin asarar dazuka a cikin 2019 sun hada da:Brazil, Congo, Indonesia, Bolivia, Peru, Malaysia, Colombia, Laos, Mexico da Combodia.

Rahoton ya ci gaba da cewa cikin 2016 duniya ta yi asarar dazuka na fadin hekta milyan 6.3, cikin 2017 kuma na fadin hekta milyan 5.

Najeriya ta yi asarar dazuka fadin hekta 15,200 cikin 2018. A cikin 2019 kuma ta rasa dazuka fadin hekta 12,200.

PREMIUM TIMES Hausa a cikin makon jiya, ta ruwaito cewa kashi 90% na talakawan duniya fitik a surkukin daji suke samun abincin dogaro da kai.

Wani rahoton hadin-guiwa da Kungiyar Abinci ta Duniya (FAO) ta fitar ranar wannan Asabar, ya nuna cewa kashi 90% cikin talakawa fitik na duniya, sun dogara da surkukin jeji ne wajen samun abincin dogaro da kan su.

Rahoton wanda FAO tare da hadin-guiwar Hukumar Kare Muhalli ta Majalisar Dinkin Duniya (UNEP) da kuma d kuma Kwamitin Kare Hakkin Dazuzzuka na UNEP suka fitar, ya tabbatar da cewa wadannan kashi 90% bisa 100% na talakawa fitik, “sun dogara da dazuzzuka ne wajen samun abinci, itacen girke-girke da sauran kayan dogaro da samun abinci, da suka hada har da naman jeji da sauran su.”

Mutum milyan takwas daga cikin wadannan dukunin jama’a, a Yankin Latin Amerika su ke.

Surkukin dazuka na taka rawa wajen samar da canjin yanayi, duk da dai wasu annoba da bala’o’in da ake fuskanta kan zama kalubale. Haka dai masana kimiyya suka bayyana.

Bincike Na Musamman: Akwai Surkukin Dazuka Milyan 34.8 a Duniya

Wani rahoton musamman na hadin-guiwa tsakanin Cibiyar Binciken Majalisar Tarayyar Turai da kuma Hukumar Kididdigar Dazuka ta Amurka, sun ce akwai akalla surkukin dazuka har milyan 34.8 a duniya.

Da rahoton ke bayanin girma da fadin dazuka, an ce akwai akalla daga mai fadin hakta daya har masu fadin hekta milyan 680.

Wannan a cewar rahoton, ya nuna akwai bukatar kare dazuka daga gurbacewa da zaizayewa har ma da daidaicewar da suke ci gaba da yi.

A kan haka ne hukumomin FAO da UNEP suka dauki gaban-gabarar aikin Majalisar Dunkin Duniya domin kokarin kare lalacewar muhalli da kare dazuka ta hanyar daina karkata ga burbatar yanayi a duniya.

Mista Dongyu ya ce idan ana so a kare dazuka daga gubacewar yanayi, to tilas canja fasali, hanyoyi da yanayin da milyoyin mutane a duniya suka dogara da samun abinci a cikin surkukin daji.

Ita kuma Ms Anderson cewa ta yi akwai bukatar su tabbatar da kare wadannan dazuka har ma da itatuwan cikin su daga duk wata barazana da suke fuskanta.

Sun ce ya zuwa cikin 2020, sun cimma kashi 17% bisa 100% na muradin su.

“Mun samu nasarar killace akalla kashi 30 bisa 100 na dazuka masu surkukin bishiyoyi, dazuka masara surkukin bishiyoyi da kuma dazukan da ke gefen teku a duniya.”

Tags: AbujaDajiHausaLabaraiNewsNomaPREMIUM TIMES
Previous Post

Gwamnatin Tarayya za ta biya naira bilyan 1.7, ladar zanen taswirar sabon titin saukar jirage a filin Abuja

Next Post

Majalisar Tarayya ta ki yarda a kafa dokar dandake wanda ya yi fyade

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Senate of The Federal Republic

Majalisar Tarayya ta ki yarda a kafa dokar dandake wanda ya yi fyade

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Tinubu ya aika da sunan wanda ya musanya El-Rufai da shi da sunayen wasu mutum uku majalisa don zama ministoci
  • RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci
  • Fasinjoji 40 sun nitse cikin ruwa, bayan kifewar jirgin su a Kogin Yauri
  • DALLA-DALLA: Yadda aka cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da ƙungiyoyin ƙwadago
  • JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.