Najeriya ta samu Karin mutum 389, mutum 256 daga Legas, Katsina 23, yanzu mutum 8733 suka kamu a Najeriya

0

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 389 da suka kamu da cutar Coronavirus a kasar nan ranar Laraba.

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Talata, sun nuna cewa Jihar Legas ta samu karin mutum Lagos-256, Katsina-23
Edo-22, Ribas-14, Kano-13, Adamawa-11
Akwa Ibom-11, Kaduna-7, Kwara-6
Nasarawa-6, Gombe-2, Plateau-2, Abia-2
Delta-2, Benue-2, Niger-2, Kogi-2
Oyo-2, Imo-1, Borno-1, Ogun-1
Anambra-1

Yanzu mutum 8733 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 2501 sun warke, 254 sun mutu.

Lagos-256
Katsina-23
Edo-22
Rivers-14
Kano-13
Adamawa-11
Akwa Ibom-11
Kaduna-7
Kwara-6
Nasarawa-6
Gombe-2
Plateau-2
Abia-2
Delta-2
Benue-2
Niger-2
Kogi-2
Oyo-2
Imo-1
Borno-1
Ogun-1
Anambra-1

Share.

game da Author