Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya nada kwamitin gudanarwar cibiyar Kashim Ibrahim a Kaduna.
Ita dai cibiyar Kashim Ibrahim an kirkiro ta ne a shekarar 2018 domin matasa.
Mr. Dele Olojede Shugaba
Prof. Clara Ejembi Mataimakiyar Shugaba
Asue Ighodalo
Ibukun Awosika
Bilya Bala
Hadiza Bala Usman
Segun Adeniyi
Maryam Uwais
Jimi Lawal
Kadaria Ahmed
Muhammad Sani Abdullahi
Ndidi Nwuneli
Japheth Omojuwa
Lola Shoneyin
Wakilin iyalan Kashim Ibrahim
Zainab Mohammed, ce sakatariya Kwamintin gudanarwar.