Buhari ya Kori Shugaban Hukumar NEMA, Mustapha Maihaja, ya nada sabo

0

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kori shugaban hukumar Bada Agajin Gaggawa, NEMA, Mustapha Maihaja, ya nada Muhammed Muhammed.

Ba a bada wasu dalilan sallamar Musapha ba, kamar yadda sanarwar ta ce.

Kakakin hukumar NEMA, Willie Bassey, ya ce tuni har shugaba Buhari ya amince da nadin tsohon Soja, AVM Muhammed Muhammed mai ritaya.

A karshe Shugaba Buhari, ya hyi wa Mustapha Maihaja fatan alhkairi a abin da zai yi a gaba.

Share.

game da Author