• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Cutar Coronavirus ta kama fiye da mutum milyan 1 a duniya, sama da 50,000 sun mutu

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 3, 2020
in Manyan Labarai
0
Coronavirus

Coronavirus

Kwanaki 100 kenan da farkon bullar cutar Coronavirus a birnin Wuhan na China, amma zuwa yammacin ranar Alhamis har ta kashe rayukan mutum 51, 558, sannan kuma sama da mutum milyan 1 (1,004,458) sun kamu da cutar.

Tantancen bayanin kididdigar alkaluma da worldometers.info ta buga ranar Alhamis da yamma, ta tabbatar da cewa daga cikin mutum sama da milyan daya da suka kamu da cutar Coronavirus a duniya, akwai wasu mutum 38,000 da ta kwantar mutu-kwakwai-rai-kwakwai. Sannan kuma an tabbatar da cewa mutum akalla 21,000 sun wartsake daga kamuwa da cutar.

Wannan ne kari na farko kusan shekaru 100 da duniya ta tsinci kan ta cikin irin wannan ko kwatankwacin irin wannan annoba.

Wani sabon bincike kuma ya nuna cewa za a iya shakar cutar ta iska.

Rayuwar al’umma a duniya baki daya ta canja, al’amurra sun tsaya cak, yayin da aka umarci bilyoyin jama’a kowa ya killace kan sa a gida.

An rufe kasuwanni, cibiyoyi, manyan masana’antu na duniya, haka zirga-zirgar jiragen sama, na kasa da na ruwa duk sun tsaya cak.

Tuni tattalin arzikin manya da kananan kasashen duniya ya karye. Farashin danyen man fetur ya yi karyewar da bai taba yi tsawon shekaru 18 ba.

Wani karin abin damuwa kuma shi ne an yi hasashen cewa cutar za ta kara cin rayuka sama da 100,000 nan gaba kafina shawo kan ta.

Irin yadda ta ke saurin fantsama shi ma abin damuwa ne. Domin a makon da ya gabata wadanda suka kamu da cutar ba su fi rabin milyan ba. Amma a cikin sati daya har wasu sama da 500,000 sun kara kamuwa da cutar a duniya.

Kididdigar alkaluman worldometers.info sun nuna a cikin wannan mako ana samu mutum 100,000 da suka kamu bayan kowane kwanaki biyu.

Kasashen Amurka, Spain da Italy ne cutar ta fi yi wa rubdugu, kasancewa ana ta yawan samun wadanda ke mutuwa tun ma ba a kai ga yi musu gwaji ba.

Sannan kuma a yanzu bayan watanni uku da bullar cutar, yawan kisan da ta ke yi a rana daya ya karu, inda a ranar Alhamis ta kashe mutum 947 a Amurka kadai.

Har yau kasashe 18 ne kadai cutar ba ta kai ga shiga ba. A Najeriya har yau wadanda suka kamu ba su kai mutum 200 ba, a daidai lokacin da ake rubuta wannan labari.

Cibiyar Masana Tattalin Arziki da ke Jami’ar Australia ta yi kiyasin cewa an yi asarar akalla dala tiriliyan 2.4 a duniya, sakamakon cutar Coronavirus.

Tags: AbujabullarChinaCoronaVirusKillaceLabaraiNajeriyaPREMIUM TIMESWuhan
Previous Post

TATTALIN ARZIKIN KASA: Najeriya ta rufta cikin mummunan halin da ba ta taba ruftawa a gwamnatocin baya ba – Osinbajo

Next Post

Zazzabin Lassa ta Kashe mutum 9 cikin mako daya, yanzu mutum 185 suka mutu a Najeriya

Next Post
LASSA-FEVER

Zazzabin Lassa ta Kashe mutum 9 cikin mako daya, yanzu mutum 185 suka mutu a Najeriya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda yajin aikin ASUU ya sa na rungumi noma hannu bi-biyu – Wata ɗalibar jami’a
  • TITIN KADUNA-ABUJA TA DAGULE: Mahara sun sace matafiya da dama ranar Talata da yamma
  • TSADAR ABINCI A CIKIN ƘUNCIN RAYUWA: Farashin kayan abinci ya ƙaru da kashe 18.8%
  • RANAR IYALAI TA DUNIYA: Ma’aikatar Jinƙai za ta agaza wa iyalai mabuƙata 30
  • Zan yi wa matsalar tsaro kifa ɗaya kwala ne idan aka zaɓe ni shugaban kasa – Amaechi

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.