Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin wadanda suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan ranar Alhamis.
A bayanan da NCDC ta fitar ranar Alhamis, Legas ta samu karin mutum 78, Abuja 15, Kwara 1, Ogun 5, Gombe 4, Barno 3, Akwa-Ibom 2, Filato 1.
Yanzu mutum 981 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 197 sun warke, 31 sun mutu.
Lagos-582
FCT-133
Kano-73
Ogun-29
Katsina-21
Osun-20
Oyo-17
Edo-17
Borno-12
Kwara-11
Akwa Ibom-11
Kaduna-9
Gombe-9
Bauchi-8
Delta-6
Ekiti-4
Ondo-3
Rivers-3
Jigawa-2
Enugu-2
Niger-2
Abia-2
Benue-1
Anambra-1
Sokoto-1
Adamawa-1
Plateau-1
Jihar Filato ta samu nata rabon a ranar Alhamis. An bayyana mutum daya ya kamu da cutar.