• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

CORONAVIRUS: Wani ya mutu a Legas, dan Shekara 70 ya warke a Abuja

Aisha YusufubyAisha Yusufu
April 11, 2020
in Labarai
0
NCDC-CoronaVirus

NCDC-CoronaVirus

Kwamishiman kiwon lafiya na jihar Legas Akin Abayomi ya sanar cewa an samu karin mutum daya da ya mutu a jihar Legas ranar Asabar cikin wadanda ke kwance da cutar coronavirus.

Abayomi ya ce mutumin ya rasu a wani asibiti mai zaman kansa da aka kebe domin kula da wadanda suka kamu da cutar coronavirus din.

A yanzu dai adadin yawan mutanen da suka mutu a dalilin wannan cutar sun kai 4 a jihar.

A babban birnin tarayya, Abuja wani dattijo dan shekara 70 dake kwance a sanadiyyar Kamuwa da cutar ya warke tas, har an sallameshi ya kama hanyar zuwa gida. Wannan bawan Allah da yayi jinya a asibitin Gwagwalada ya warke.

Idan ba a manta ba gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu, ya sanar cewa jihar ana samun mutane da dama da ke warkewa daga cutar a ‘yan kwanakinnan a jihar.

A yanzu dai mutane 163 ne ke dauke da cutar a jihar.

Mutane 111 na kwance a asibiti, 46 sun warke sannan 4 sun mutu.

A Najeriya duk kuma mutum 305 ne suka kamu da cutar zuwa ranar Asabar.

Daga ciki 58 sun warke sannan 7-sun mutu a kasar nan.

Tambayoyi da amsoshi 9 kan cutar coronavirus.

1. Tambaya: Ya ake kamuwa da cutar coronavirus?

Amsa: Idan yawun mai dauke da cutar ya taba ka. ko kuma Idan mai dauke da cutar ya yi atishawa ko tari kusa. sannan kuma da taba wuraren da mai dauke da cutar ya ta da abubuwan da ya tattaba. A takaice dai wuraren da basu da tsafta duk suna iya sa a akmu da cutar. Yin Musabaha da wanda ke dauke da cutar.

2.Tambaya: Shin za a iya kamuwa da cutar ta hanyar cudanya da dabbobi?

Ansa: Babu binciken da ya tabbatar cewa cudanya da dabbobi kamar su kare, mage na iya sa a kamu da cutar.

3. Tambaya: Wasu hanyoyi ne za a kiyaye don kauce wa kamuwa da cutar?

Amsa: Yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu na tsawon sakan 20 ko kuma yawaita amfani da man tsaftace hannu wato ‘Hand sanitizer’.

A daina zama kusa da mutanen dake fama da mura da rage yawan taba fuska. Sannan a gaggauta zuwa asibiti idan an kamu da tari, rashin iya mumfashi ko Zazzabi. Sanna a nesanta kai daga mutane idan aka ga alamun kamuwa da wannan cuta.

4. Tambaya: Shin cutar na iya kama kuwa?

Amsa: Kowa na iya kamuwa da cutar babu babba ko yaro. Sannan tsofaffi da wadanda ke fama da wasu cututtuka kamar asthma, ciwon siga, cututtuka dake kama zuciya da wadanda ba su da karfin garkuwan jiki sun fi saurin kamuwa da cutar.

5. Tambaya: Wani irin man tsaftace hannu ya kamata arika amfani da shi

Amsa: Man da ke kunshe da sinadarin Alkohol akalla kashi 60% na na ruwan sinadarin.

6. Tambaya: Shin ko akwai maganin warkar da coronavirus?

Amsa: Har yanzu ba a samo maganin warkar da cutar coronavirus ba. Ana nan ana ci gaba da yin bincike gama da haka.

7. Tambaya: Minti nawa ya kamata a dauka wajen warke hannu?

Amsa: Akalla sakan 20 ya kamata a dauka ana wanke hannu. Sannan a wanke hannu da ruwa da sabulu.

8. Tambaya: Me nene marabar Mura da coronavirus?

Amsa: Akwai bambanci tsakanin coronavirus da mura. Kowanne yana a matsayin sa da bam. Sai dai alamun mura ne za a yi fama da idan aka kamu da cutar coronavirus.

9. Tambaya: Shin ko ana iya kamuwa da coronavirus lokacin zafi ko lokacin sanyi?

Amsa: Coronavirus na kama mutum lokacin zafi da sanyi. dai dai a rage mu’amala da ruwan sanyi.

Tags: AbujaCoronaVirusdabbobiGwagwaladaHannayeHausaLabaraiLegasNewsPREMIUM TIMESTakaiceZazzabi
Previous Post

CORONAVIRUS: Wani maigadi ya jijjibo wa mutan Kaduna coronarus tun daga Legas a motan haya – Kwamishina Amina

Next Post

Coronavirus ta dira Jihar Kano, Yanzu 318 a Najeriya

Next Post
Coronavirus test

Coronavirus ta dira Jihar Kano, Yanzu 318 a Najeriya

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai
  • ZANGA-ZANGAR MATAN AURE: Ƴan mata na kwace mana mazaje da irin matsatssun kayan da suke saka wa
  • Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta
  • ZARGIN YUNƘURIN KOMAWA APC: Sule Lamiɗo ya ce El-Rufai tantirin maƙaryaci ne
  • HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.