Hukumar hana yaduwar cututtuka na kasa (NCDC) ta sanar cewa mutum 5 sun kamu da coronavirus a Najeriya.
3 daga jihar Bauchi, 2 daga Abuja.
Yanzu jihohi 13 kenan da wanda ya kamu da cutar a Najeriya.
Mutum 25 sun warke, 4 sun mutu.
Lagos- 109
FCT- 43
Osun- 20
Oyo- 9
Akwa Ibom- 5
Ogun- 4
Edo- 7
Kaduna- 4
Bauchi- 6
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-1
Benue- 1
Ondo- 1
A haka ne ana ta samun karuwar wadanda suka kamu, Najeriya na kokarin tattago yan kasar da suka makale a kasasshen waje su dawo da su.
Discussion about this post