Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da Karin mutane 20 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya ranar Litini.
Mutum 13 a Legas, 2 a Kano, 2 a Edo, 2 a Ogun, 1 a Ondo.
343 – Suka kamu zuwa yanzu
91 – Aka Sallama
10 – Sun mutu
Jihar Legas na da mafi yawan mutanen da suka kamu da cutar a Najeriya.
Lagos- 189
FCT- 56
Osun- 20
Edo- 14
Oyo- 11
Ogun- 9
Bauchi- 6
Kaduna- 6
Akwa Ibom- 5
Katsina-5
Kwara- 4
Ondo- 3
Delta- 3
Kano- 3
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-2
Benue- 1
Niger- 1
Anambra- 1