• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

CORONAVIRUS: Kungiyoyi sun yi kira ga gwamnati da ta saka dokar hana taruka a kasar nan

Aisha YusufubyAisha Yusufu
March 18, 2020
in Rahotanni
0
CoronaVirus testing

CoronaVirus testing

Kungiyoyi rajin kare hakkin dan Adam a Najeriya sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gaggauta saka dokar hana yawan yin tarruka a kasar nan.

Kungiyoyin sun kuma yi kira ga gwamnati da ta rufe tashoshin jiragen sama da na ruwa sannan a rufe iyakokin kasar domin hana shigowa da yaduwar cutar coronavirus a Najeriya.

Hadadiyar kungiyoyin sun yi wannan kira ne ranar Talata da a ciki akwai Policy and Legislative Advocacy Centre, Centre for Liberty, Stakeholders Democracy Network SDN, Silverchip Fox, TechHer, Butterfly Effect Empowerment Initiative, YIAGA Africa, Concerned Nigerians, Free Nigeria Movement, Adopt A Goal Initiative, Dinidari Foundation, Rule of Law Development Foundation, Education as a Vaccine, Stand to End Rape Initiative (STER), Centre for Democracy Development, Girl Child Africa, Tap Nitiative, Centre for Impact Advocacy (CiA), Raising New Voices Initiative, Global Rights and Connected Development (CODE)

A ranar Laraba ne ma’aikatar kiwon lafiya ta sanar cewa wasu mutane biyar sun kamu da cutar coronavirus a kasar nan.

Bincike ya nuna cewa mutane biyar din da suka kamu da cutar sun yi tafiya zuwa kasashe Amurka da UK.

Sannan ranar Talata ne ma’aikatar kiwon lafiya ta jihar Legas ta sanar cewa wata ‘Yar Najeriya ta kamu da cutar coronavirus.

Wannan yarinya ta dawo daga kasar Birtaniya ne idan bayan bata ji dadin jikinta ba ta killace kanta sannan daga baya ta je asibiti domin a duba ta. Nan ne aka gano ta kamu da cutar coronavirus.

Duk da cewa an yanzu mutane uku ne aka tabbatar sun kamu da cutar sai dai daya daga cikin su gwaji ya nuna cewa Bashir dauke da wannan cuta.

Wani Dan kasar Italiya ne ya shigo Najeriya da cutar, inda daga baya aka samu wani Shima sake da alamun wannan cuta to sai kuma mutum na uku da aka gano yanzu data shigo kasa daga Birtaniya.

Kwayoyin cutar Corona Virus na daga cikin kwayoyin cutar dake sa a kamu da mura wanda idan yayi tsanani akan yi fama da matsalar cutar dake hana numfashi yadda ya kamata da ake kira (Middle East Respiratory Syndrome (MERS-CoV), da kuma cutar tsanannin mura da kan toshe makogoro.

Alamun kamuwa da cutar sun hada da matsala a kafofin wucewar iska a makogoro wato numfashi, yawan zazzabi, tsananin tari, da ciwo a makogoro.

Idan abin yayi tsanani, ya kan kai ga shakar iska ma ya gagara, sannan a samu matsalar sanyin hakarkari wato ‘Nimoniya’, kuma idan har ya yi tsanani matuka kodar mutum kan daina aiki kwata-kwata.

Za a iya kaucewa kamuwa da wannan cuta ta hanyar, yawaita wanke hannaye da ruwa da sabulu, sannan a rika rufe hanci da baki idan za ayi atishawa kuma a rika wankewa da dafa nama sosai ya nuna tubus kafin a ci da kwai.

A rika nisanta ko kuma zama kusa da wanda ya nuna alamun rashin lafiya musamman irin wadanda a ka lissafa a sama sannan a gaggauta zuwa asibiti da neman magani idan ba a da lafiya.

Cutar da ta samo asali a kasar Chana a watan Disamba 2019 ya kama mutane 80,849 sannan da dama sun mutu a kasar.

Coronavirus ta yaduwa zuwa wasu kasashen duniya inda mutane 157,208 sun kamu da cutar wasu 5,842 sun mutu a kasashen duniya 153.

A yanzu dai kasashen Italiya da Masar a Najiyar Afrika na cikin kasashen da wannan cutar ta yi wa kamun farad daya.

Tags: AbujaBirtaniyaCoronaVirusHausaItaliyaKungiyoyiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESRajin
Previous Post

Jaririya ‘yar wata shida ta kamu da coronavirus a Najeriya

Next Post

ALBASHI: Duk da tashin hankalin coronavirus, likocin Najeriya sun fara yajin aiki

Next Post
Doctor Pharmacy

ALBASHI: Duk da tashin hankalin coronavirus, likocin Najeriya sun fara yajin aiki

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ZAƁEN GWAMNAN KANO: Gawuna, ɗan takarar APC ya rungumi ƙaddara, ya taya Abba Gida-gida na NNPP murna
  • Shirye-shiryen miƙa mulki sun kankama gadan-gadan – Sakataren Gwamnatin Tarayya
  • ZARGIN MALLAKAR GIDAJE 14: EFCC ta ɗaura igiya a ƙugun Gwamna Yahaya Bello, ta fara wasan-kura da shi a cikin kotu
  • Idan gwamnati ta dakatar da tallafin mai ‘Subsidy’ za rika siyan litar mai N400 a Najeriya – PENGASSAN
  • INEC za ta yi zaɓukan da ba su kammalu ba a ranar 15 ga Afrilu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.