Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya nada tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi mataimakin shugaban hukumar KADIPA, dake da hakkin kula da hannaye jari da bunkasa tattalin arzikin jihar.
A sanarwan da Kakakin gwamna El-Rufai, Muyiwa Adekeye, ya fitar ranar Talata, El-Rufai ya ce gwamnati ta zabo kwararru a harkar sanin tattalin arziki da saka jari kafin ta sanar da mambobin wannan hukuma.
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Balarabe ce zata shugabanci wannan Hukuma, shi kuma tsohon sarki Sanusi a matsayin mataimakin wannan hukuma.
Ga sauran Mambobin
1. Her Excellency, Dr. Hadiza Balarabe Chairman
2. His Highness, Muhammadu Sanusi II Vice-Chairman
3. Balarabe Abbas Lawal, Secretary to the State Government
4. Bariatu Y. Mohammed, Head of Service
5. Jimi Lawal, Senior Adviser-Counsellor
6. Aisha Dikko, Attorney-General of Kaduna State
7. Idris Nyam, Commissioner, Business, Innovation & Technology
8. Fausat Ibikunle, Commissioner, Housing & Urban Development
9. Thomas Gyang, Commissioner, Planning & Budget Commission
10. Farida Dankaka, KACCIMA
11. Amal Hassan, Private Sector
12. Hafiz Bayero, MD, Kaduna Markets Development Company
13. Altine Jibrin, Director-General, KADGIS
14. Umma Aboki, Executive Secretary, KADIPA