• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

TASHIN HANKALI: Coronavirus ta kashe mutum 811, wasu 33, 738 sun kamu

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 9, 2020
in Kiwon Lafiya
0
Doctor- corona-virus-test

Doctor- corona-virus-test

Mutane 811 ne suka mutu sanadiyyar kamuwa da cutar Coronavirus daga farkon bullar cutar zuwa Lahadi din nan. Wasu mutum 33,738 suka kamu da cutar, kamar yadda Hukumar Kula da Lafiya ta kasar Chana ta bayyana da safiyar Lahadi.

An samu rahoton tabbacin mutuwar mutum 89 da wasu 2, 656 wadanda suka kamu da cutar a Lardin Hubei na Wuhan.

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO da kuma mahukuntar kasar Sin sun kara firgita da yadda kamuwa da cutar Coronavirus da kuma yawan mutuwa ke yaduwa cikin sauri.

An bayyana cewa ya zuwa ranar Lahadi din nan, cutar har ma ta haura annobar cutar mashako ta SARS illa.

Cutar SARS wadda ta fara bulla a China cikin shekarar 2000, ta halaka mutum 800, yayin da mutum 8,000 ne suka kamu a duniya.

Ana Bukatar Dala Mikyan 675 Domin Dakile Coronavirus -WHO

Idan ba a manta, PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa akalla dala milyan 675 ne Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ke bukata cikin gaggawa, domin yin ayyukan tallafin a kasashen da ke da raunin tsarin kiwon lafiya a fadin duniya, domin gujewa daga kamuwa da cutar ‘Conornavirus’.

Babban Daraktan WHO, Tebros Ghebreyesus ne ya bayyana haka da ya ke wa duniya jawabi a ranar Laraba, a Geneva, a hedikwatar Hukumar Lafiya ta Duniya.

Ya ce cutar coronavirus ta zama annoba a duniya, wadda a daidai lokacin da ya ke jawabi ta bulla a kasashe 25 banda China.

Tebros ya ce a kasar Chana dai mutum 24, 363 sun kamu da cutar, ya zuwa lokacin da ya ke jawabi.

Ya kara da cewa kashi 99 bisa 100 na wadanda kan nuna alama, idan aka gwada su, akan tabbatar da cutar a jikin su.

“A sauran kasashe banda Chana kuwa, an samu adadin mutum 191 da suka kamu da cutar ta Coronavirus.

“Har zuwa yau Laraba dai ba a samu sahihin rahoton bullar cutar a wata kasa ko daya cikin Afrika ba. Sai dai zargi da rahotanni marasa tabbas kawai.

Fargabar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO)
Hukumar WHO ta ce babban fargabar da ta ke yi shi ne kada wannan cuta ta kai ga shiga kasashe wadanda ba su da wani tsarin kula da lafiyar jama’a na kirki. Domin za ta yi muni sosai.

” Dalilin haka ne mu ka yi gaggawar kafa asusun nan gudumaawar dala milyan 675 domin gaggata kai dauki zuwa kasashen da ba su da wani sahihi, ingantacce ko kwakwaran kiwon lafiyar al’ummar su.

“Babban abin fargaba ne cewa akwai kasashen da ko na’urar gwajin gane alamomin kamuwa da.cutar ba su ma da shi, ballantana kuma a yi maganar dabarun gaggauta tsaida kamuwa da cutar, ko kula da kuma killace wadanda suka kamu.” Inji Tedros, Shugaban WHO.

Ya ce su na bukatar tara wadannan makudan kudade daga wannan wata na Fabrairu zuwa Afrilu.

Tuni dai har Gidauniyar Bill & Melinda ta Bill Gates ta bayyana bayar da gudummawar naira milyan 100 cur.

Tags: AbujaChanaCoronaVirusCutaCwoduniyaHausaLabaraiMutuwa
Previous Post

BIDIYON TSIRAICI: Maryam Booth ta yi barazanar maka tsohon Saurayinta Kotu

Next Post

Kotun Koli ta kori rokon hana kwace kudaden Abacha da iyalan sa suka nemi ta yi

Next Post
Sani-Abacha

Kotun Koli ta kori rokon hana kwace kudaden Abacha da iyalan sa suka nemi ta yi

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
  • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya
  • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari
  • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
  • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.