• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

GWAMNA BALA: Baya ga baiwa kamfanin sa kwangilar biliyoyin naira, Wasu motocin sau biyu aka bada kwangilar siyo su da gangar

Mohammed LerebyMohammed Lere
February 24, 2020
in Babban Labari
0
Bala-Mohammed

Bala-Mohammed

A ci gaba da binciken kwa-kwaf da PREMIUM TIMES ta keyi game da harkallar siyo motoci na biliyoyin naira, an gano cewa ashe-ashe a kwai wasu da aka riga aka siyo tun a baya amma kuma gwamna Bala ya sake saka su cikin wadannan da aka bada kwangilar su na biliyoyin naira.

PREMIUM TIMES ta bankado yadda gwamna Bala Mohammed ya dirka wa kamfaninsa kwangilar siyan wasu motoci ga manyan jami’an gwamnati
Wadda karara hakan saba wa dokar kasa ce da ci mata fuska.

Sannan kuma ita wannan kamfani wani aminin gwamna Bala, Abdullahi Yari ne ke rike da ita.

Cikin bayannan wannan kwangila da PREMIUM TIMES ta bankado, Za a siya wa gwamna motoci biyu kirar Land Cuiser V8 jeep kan naira miliyan 49 kowannen su. Shi kuma mataimakin gwamna za a siya masa Prado Jeep kan naira miliyan 49.

Haka dai duk aka rarraba, da wanda za a siya wa Alkalai, shugaban jam’iyya, manyan jami’an gwamnati duk ya kama naira biliyan 1.02.
Kudin talakawan jihar.

Rufa-Rufa da aka yi wajen harkallar

Sai sai kuma kafin a bada wannan kwangila, PREMIUM TIMES ta gano cewa tuni ashe an siyo wasu daga cikin wadannan motoci tun kafin ada wannan kwangila, a watan Mayu da Satumbar 2019.

Sai dai kuma gab da za amika wa sabuwar gwamnatin mulki, gwamnati mai sauka ta bada kwangilar siyo motoci har na miliyan 75 ga kamfanin Westwood Motors Limited. Ba a san ko me za a yi da wadannan motoci ba.

A watan Mayu, gwamnatin mai tafiya ta ba da odar siyo sabbin motoci na naira miliyan 419,055,000 wa sabon gwamna da mataimakin sa.

A watan July kuma sai gwamna Bala ya sake ba da kwangilar siyo wa ‘yan majalisar jihar motocin hawa. Daya daga cikin kwangilan an baiwa kamfanin Web-Mag Services Ltd akan naira 238,300,000.

Sannan kuma an baiwa kamfanin Bagah International Limited kwangilar siyo motoci kirar Toyota Land Cruiser V8 da kirar Hilux akan naira N75,870,000.

Ita ma kamfanin gwamna Bala ba a barta a baya ba, domin ta samu kason ta tun a wancan lokaci inda ita ma aka bata kwangilar siyo motoci biyu kirar Toyota Camry V6 kan naira miliyan N72,555,000.

Sai dai kuma wani abin tambaya a nan shine yadda babu sunan Kamfanin Adda Nigeria Limited, wato kamfanin gwamna Bala da aka ba kwangilar naira biliyan 3,6 a cikin kwangilolin da gwamnati ta bada a wannan shekara.

Kakakin gwamnatin jihar ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa bas hi da masaniyar harkallar siyan motocin a wancan lokacin domin bai fara aiki da gwamnatin Bala ba a watan mayu da aka ce siyo motocin.

“ Wallahi ban sani ba, kun san bana gwamnati a lokacin wato watan Mayu.” Haka ya fadi.

Curiously, the N3.6 billion vehicle supply contract for Adda Nigeria Limited is omitted from the awarded contracts for the year.

Sai dai wani jami’in gwamnati da baya so a fadi sunan say a bayyana cewa tabbas wasu da yawa cikin motocin sun iso har a fara rabawa jami’an gwamnati.

Farawa da Bisimillah

Tun kafin ya zama gwamnan jihar Bauchi, EFCC suka rika tasa keyar sanata Bala Mohammed a bisa zargin watanda, cin hanci, karbar rashawa da wawushe kudin gwamnati a lokacin yana ministan Abuja.

Ba akai ga kotu ta yanke masa hukunci ba kan laifuffukan da EFCC ke tuhunarsa akai, kwatsam sai ya zama gwamnan jihar Bauchi inda ya kada gwamna mai ci a Mohammed Abubakar na APC a zaben 2019.

Daga darewar sa gwamnan jihar Bauchi sai gwamna Bala ya tsoma hannun sa cikin baitil malin jihar inda ya bai wa kamfanin da shima yana da hannun jari a ciki kwangilar siyan motoci har 105 don raba wa manyan ma’aikatan jihar da ‘yan majalisar jihar.

A wani binciken kwa-kwaf da PREMIUM TIMES ta yi ta gano cewa har yanzu dai a bayanan dake kasa sannan ke a hukumar rajistan kamfanoni ta kasa CAC sunan gwamna Bala na jerin sunayen masu mallakin wannan kamfani.

PREMIUM TIMES ta gano cewa ko a wadannan motocin da za a siyo sai da aka kara kudaden farashin su fiye da yadda aka saka tun a farko za a siya.

Bayan kauce wa ka’idojin da doka ta gindaya na yadda za abi da sai dole an tallata ire-iren manyan kwangiloli irin haka da tsohon kwamishinan kudin jihar Nura Soro ya ja kunnen gwamnati akai duk da kokarin saka wasu kamfanoni biyu a cikin bayanan takardun tallata gwangilar wai suma sun taya, gwamnati ta yi gaban kanta ne kawai ta amince wa wadda take so.

Haka dai daga baya a dalilin cakwakiyar da ta kanannade wannan kwangila kawai Soro ya hakura da kujerar kwamishinan da yake kai.

Sannan ko a cikin kasafin kudin jihar na 2019, naira biliyan 1 ne kacal aka amince a siyo motocin da su.

A binciken PREMIUM TIMES bayan haka sai kudin ya rikide daga naira biliyan daya zuwa naira biliyan 3.6, hakan ya nuna an kara naira biliyan 2.6 daga baya kenan.

Sai dai bamu iya sanin ko an koma majalisa domin gyara kasafin kudi da aka riga aka amince a dalilin wannan kari da aka yi.

Duka motocin da aka siyo wanda duk an kusa gama rabawa jami’an gwamnatin, an zuka musu kudi fiye da yadda farashinsu yake a kasuwa.

Kamfanin Adda

Bincike ya nuna cewa ita dai wannan kamfani an kafa ta ne tun a shekarar 1996 da hannun jari na naira 500,000, Sannan da masu hannun jari hudu.

Abdullahi Salihu Bawa ne ke da kaso mafi tsoka a jarin kamfanin na naira 200,000, sannan gwamna Bala da wasu mutane biyu na da hannun jarin naira 100,000 kowannen su.

Gwamna Bala yayi amfani da adireshin gida mai lamba 227, Titin Gombe a takardun yin rajistan wannan kamfani.

A binciken da PREMIUM TIMES ta yi game da wannan gida ta gano cewa wannan gida na mahaifin gwamna Bala, Sarki Duguri ne. Yanzu wasu ‘yan uwansa ke zama a gidan sai kuma idan wansa ya zo Bauchi Sallah, da yake shine yake rike da sarautar mahaifin su Sarki Duguri.

Bincike bai nuna mana ko waye Abdullahi Bawa ba a Bauchi domin kamfanin bata da shafi a yanar gizo da za a iya dubawa don sanin ko wacce irin kamfanine da wadanda suke da mallaki, da irin ayyukan ta zuwa yanzu.

Bugu da kari, bincike ya nuna cewa kamfanin ta sake nada gwamna Bala a matsayin darekta a wannan kamfani a 2006 a hukumar CAC
Amma kuma dukka takardun da aka faffalle, aka dudduba, aka bincika, aka bi layi-layi daki-daki ba a ga inda gwamna Bala yayi sallama da wannan kamfani ba.

Sai dai ma ganowa da aka yi a takardun bayanai na kamfanin daga 2006 – 2018 cewa gwamna Bala yana nan daram a matsayin darekta a wannan kamfani, har a lokacin da yake ministan Abuja, da haka ma karya doka ce.

A haka ne kuma, a daidai lokacin da za a ba wannan kamfani kwangilar, sai kamfanin ta sanar wa CAC a watan Agustan 2019 nadin wani amini kuma makusancin Bala, mai suan Abdullahi Yari a matsayin Sakataren Kamfanin.

PREMIUM TIMES, ta nemi ji daga bakin kakakin gwamnatin jihar Bauchi, Mukhtar Gidado, inda ya tabbatar da lallai gwamnatin jihar ta ba da kwangilar siyo wadannan motoci har guda 105, sannan ya tabbatar da cewa lallai kusan duka sun shigo kasa Najeriya har ma an raba su, sauran da suka rage suna sa ran za su iso jihar Bauchi nan da kwanaki kadan masu zuwa.

Sai dai kuma ya gargadi PREMIUM TIMES da ta je ma’aikatar yi wa kamfanoni rajista CAC domin tantance ainihin sahihancin wannan kamfani da ta ce har yanzu gwamna Bala na da hannun jari a ciki domin a nan ta yi kuskure ba haka bane.

Daga baya da aka aika masa da hujjojin da kuma takardun tabbacin haka da sai ya kauce, ya tsuke bakin sa yayi shiru har yanzu bai ce komai akai ba.

Tags: AbujaBalaBauchiGidadoHausakwangilarLabaraiMohammedNajeriyaPREMIUM TIMES
Previous Post

Kotu ta yanke wa matar da ta kashe mijinta a Kano hukuncin kisa

Next Post

RIKICI DA MAKIYAYA: Shugabannin al’umma sun haramta cin naman shanu

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Fulani-Herdsmen

RIKICI DA MAKIYAYA: Shugabannin al’umma sun haramta cin naman shanu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa
  • Kotu ta bada belin mutumin da ke zargin wani da sace masa ‘gaba’
  • Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun
  • DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGA: Garƙame mu da aka yi a Kano ya jawo mana hasara a Kasuwa, an jefa mutane ciki takura
  • Buhari ya yi da-na-sanin wasu abubuwa da ya aiwatar yana shugaban kasa – Adesina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.