PDP ta lashe zabukan jihar Sokoto

0

‘Yan takarar jam’iyyar PDP a new suka to nasara a zaben da aka sake na wasu yankuna a jihar.

An sake zaben kujerar majalisar Tarayya na yankin Sokoto ta Arewa da ta Kudu da kuma yankin Isa/Sabon Birni a ranar Asabar.

Abubakar Abdullahi na PDP ya kada Bala Hassan na jam’iyyar APC da kuri’u 68,985, Hassan ya samu kuri’u 42,433.

Sa’idu Bargaja na PDP ya kada, Sani Aminu-Isa na jam’iyyar APC.

Share.

game da Author