• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Farashin danyen mai ya fado, saboda Amurka ta fasa gwabza yaki da Iran

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
January 8, 2020
in Rahotanni
0
Farashin danyen mai ya fado, saboda Amurka ta fasa gwabza yaki da Iran

Trump Donald and Ayotullah Crdt: freemalaysiatoday.com

Farashin danyen man fetur ya fadi kasa warwas, mintina kadan bayan da Shugaban Amurka Donald Trump ya kammala jawabin sa a yau, inda ya bayyana cewa ba zai kai wa Iran hari ko daura yaki da kasar ba.

Farashin danyen man fetur dai ya tashi ne a cikin makon da ya gabata, ranar da Amurka ta kashe Janar Qassem Soleimani na Iran, yayin da ita kuma Iran ta yi sanarwar ramuwar-gayya.

Wannan ya sa farashin danyen man fetur ya tashi, tsoron ganin cewa yaki tsakanin kasashen biyu zai iya haifar da walahar danyen man fetur a duniya.

A yau din nan dai farashin gangar danyen mai ya ragu da kashi 4% bisa 100%, kamar yadda gidan talbijin na CNN ya wallafa a shafin sa na intanet, jim kadan bayan da Trump ya kammala jawabin sa.

Jawabin na Trump dai ya kwantar wa duniya hankali, jin cewa daga yanzu za a daina zaman dar-dar din tunanin barkewar yaki a Gabas ta Tsakiya.

Farashin gangar danyen man fetur ya fadi warwas zuwa dala 60, mintina kadan bayan da Trump ya kammala jawabin sa.

Amma kafin yau, a jiya Talata sai da farashin gangar danyen man fetur a duniya ta kai dala 65.65, jim kadan bayan da Iran ta kai wa sansanonin sojojin Amurka biyu hare-haren da ruwan wutar makamai masu linzamin da aka dankare da bama-bamai a cikin kasar Iraqi.

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka ta fi kowace kasa karfin makamai wadanda ta jibge a Gabas ta Tsakiya, amma duk da haka ya ce ba za a yi yaki da Iran ba, sai dai neman a yi zaman lafiya da juna.

A jawabin da ya yi a safiyar yau Laraba a can kasar, wato dai dai karfe 6 na yamma a Najeriya, Trump ya ce “Amurka na da karfin da yq zarce na kowa, sojojin da suka saura iya yaki, makaman da suka fi balbalin bala’i da ta jibge a Gabas ta Tsakiya, amma ba za a yi yaki da Iran ba.”

Trump ya ce zaman lafiya ake fata a duniya, ba tashin hankali ba. Don haka ba ta yi amfani da karfin makamai a kan Iran ba, amma za ta ci gaba da kakaba wa kasar takunkumin tattalin arziki har sai shugabannin Iran sun daina goyon bayan abin da ya kira ta’addanci.

Haka kuma Trump ya ce ba a kashe kowa ba a harin da Iran ta kai wa sansanoni biyu na Amurka a Iraqi.

A jawabin bazata da ban-al’ajabi, Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Amurka ba ta bukatar kafsa mummunan yaki da kasar Iran, ta fi son zaman lafiya da kowace kasa a duniya.

A jawabin da ya yi da yammacin yau Laraba, wanda duk duniya ta yi zaman jiran sauraren furucin sa, bayan harin ramuwar-gayya da Iran ta kai wa sojojin Amurka a sansanoni biyu a Iraqi, Trump ya bugi kirjin cewa Amurka ta na da makaman nukiliya, amma ba ta son amfani da su, ba kuma za ta yi amfani da su wajen haddasa asarar dimbin rayuka a duniya ba.

Dangane da harin da Iran ta kai na makami mai linzami a kan sojojin Amurka kuwa, Trump ya ce ba a kashe soja ko wani Ba’Amurke ko daya ba.

Ya ci gaba da cewa haka kuma, “Amurka ta fi kowace kasa dimbin arzikin man fetur a duniya. Don haka ba ta ma bukatar danyen man fetur daga Gabas ta Tsakiya.”

Da ya juya kan Iran, ya yi kakkausan bayanin cewa Iran ta karya yarjejeiyar da ta kulla da Amurka cikin 2015.

Sannan kuma ya ci gaba da bayanin yadda gwamnatin da ya gaba ta jam’iyyar Democrat ta rika bai wa Iran kudade, wadanda a karshe da su ne Iran din ta kera makaman da ta kai wa sansanonin Amurka din biyu hari a Iraqi.

Har ila yau ya tunatar da Iran cewa Amurka ta kashe babban jagoran ISIS, al-Baghady, wanda babban abokin gabar gwamnatin Iran ce, wadda Trump kira gwamnatin kama-karya.

“Amma maimakon Iran da al’ummar ta su gode wa Amurka, sai suka ci gaba da kiran, “Allah ya ruguza Amurka!”
Haka kuma ya tunatar da cewa, “ko ranar da aka kulla yarjejeniyar 2015 da Iran, al’ummar kasar sai da suka rera baitocin “Allah ya ruguza Amurka.”

Daga nan kuma ya yi kira ga manyan kasashe kamar Birtaniya, Rasha, Faransa, Chana da sauran su cewa su sani fa ya zama dole su hada kai domin su tabbatar da cewa Iran ta bi turbar zaman lafiya a duniya.

A karshe Trump ya ce Amurka za ta ci gaba da tirsasa takunkumin tattalin arzikin da ta kakaba wa Iran, har sai gwamnatin da ya kira ta kama-karya ta Iran ta nabba’a, ta bi turbar zaman lafiya a duniya.

Trump Ya Gode Wa Al’ummar Iran

“A karshe ina kira ga al’ummar kasar Iran cewa su tuna fa su al’umma ce mai son ganin ta ci gaba a doron duniya. Don haka su kama turbar zaman lafiya, kamar yadda Amurka da sauran kasashen duniya ke so a ga ya wanzu a duniya. Na gode muku kwarai.”

Trump yayi wannan jawabi ya na tsakiyar Sakataren Tsaron Amurka da Babban Hafsan Hafsoshin Amurka.

Tags: AbujaAmurkaDonaldHausaIraqiLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESQudsTrump
Previous Post

Dalilin da ya sa Amurka ba ta kai wa Iran hari ba – Trump

Next Post

Gwamnatin Najeriya ta horas da manoma mata dabarun tattalin kudi

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Women-farmers

Gwamnatin Najeriya ta horas da manoma mata dabarun tattalin kudi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda sabon Gwamna ya ƙwato motoci 40 da Matawalle ya yi walle-walle da su
  • ƘARYAR CBN TA ƘARE: Tinubu ya dakatar da Emefiele, gogarman da ya yi wa Naira fentin zabibi, bayan dala ta kai Naira 750 a ƙarƙashin sa
  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje
  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.