• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

    UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Na koma PDP ne don in kawo karshen mulkin kama karyar da APC ke yi a Jigawa – Saminu Turaki

    Gumi yayi kakkausar jan kunne ga waɗanda suka kashe Deborah, ya ce ba hurumin su bane yanke hukuncin kisa don an zagi Annabi SAW

    Ba ni da ra’ayin takarar shugaban kasa, lokacin da aka zabe ni gwamnan Kaduna gashin kai na baki wul yanzu duk furfura – El-Rufai

    KALAMAN ƁATANCI GA ANNABI: Duk wanda ya yi zanga-zangar addini a Kaduna zai ɗanɗana kuɗar sa – Gargaɗin El-Rufa’i

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    Malami ya janye daga takarar gwamnan Kebbi duk da kurin da ya rika yi wai jama’a suka tilasta shi ya fito

    Chris Ngige

    Ngige ya janye takarar shugaban ƙasa, ya zaɓi ci gaba da zama ministan Buhari

    ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

    ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

AIKIN GAMA YA GAMA: Gwamna AbdulRahman ya rusa gidan Saraki a Ilori

Mohammed LerebyMohammed Lere
January 2, 2020
in Babban Labari
0
Bukola Saraki

Bukola Saraki

Duk da gargadin gwamnatin jihar Kwara da tsohon shugaban majalisar Dattawa Bukola Saraki yayi a makon da ya gabata cewa kada su kuskura su rusa wani gina na mahaifinsa Marigayi Olusola Saraki, gwamnati rusa ginin.

Ma’aikata sun isa wannan katafaren fili ne dake dauke da gidaje da misalin karfe 2 na dare suka rusa ginin.

Mutane sun yi dandazo a kusa da wannan fili inda suka yi ta kokarin dakatar da jami’ai daga rusa ginin amma akarshe dai gwamnati ta rusa.

Idan ba a manta ba a makon da ya gabata Saraki ya yi barazanar cewa sai fa inda karfin sa ya kare tsakanin sa da gwamnatin jihar Kwara kan wannan abu.

Saraki ya gargadi gwamna AbdulRazak AbdulRahman da ya shiga taitayinsa ya maida hankali wajen samar wa mutanen jihar Kwara ababen more rayuwa kamar yadda yayi a lokacin sa ba ya rika bi da na wa iyalan marigayi Olusola Saraki saran mummuke ba.

Babban abin da ya tada wa Saraki hankali shine yadda gwamnan jihar Kwara ya kwace wani fili mallakar mahaifin sa ya ce za a gina gidajen ma’aikatan asibiti ne.

Gwamnatin Kwara ta ce da karfin tsiya aka ba marigayi Olusola Saraki wannan fili ba tare da anbi yadda ake bada filiye a jihar ba.

” A bisa wannan dalili ne ya sa dole muka kwace wannan fili dake rukunin kebabbun gidajen gwamnati domin maida shi ma’aikata.”

Sai dai kuma Saraki ya karyata wannan batu inda ya ce mahaifinsa bai taba tilasta wa gwamnati ko a abaya ba ta bashi wani abu.

” Ina so in tabbatar muku cewa muna da takardun wadannan filaye wanda mahaifin mu ya mallaka. Domin tun a 1980 ya mallaki wannan fili amma yanzu katsam gwamnati zata bijiro da wani abu da ba haka ba don nuna kiyayya ga marigayi Saraki da Iyalansa. Ba za mu yadda da haka ba.

” Zan kai kara kotu kuma gwamnati ta sani sai fa inda karfina ya kare a wannan fadar domin haka kawai ba zan zuba ido ina gani wasu su zo su yi mana kwace da karfin gwamnati ba don mai asalin wurin ya riga mu gidan gaskiya. Amma ay mu magada muna raye kuma zamu bi hakkin mu.

Tags: AbujaFiliHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSarakiSaraki Bukola
Previous Post

‘YAN SANDAN JIHA: Rundunar Jihohin Yarbawa za ta fara aiki 9 Ga Janairu – Gwamna Fayemi

Next Post

A rage ‘Yan Majalisa, sun yi yawa kuma zaman dakali ake yi – Wani Mamba

Next Post
House of Representatives

A rage 'Yan Majalisa, sun yi yawa kuma zaman dakali ake yi – Wani Mamba

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Zan yi wa matsalar tsaro kifa ɗaya kwala ne idan aka zaɓe ni shugaban kasa – Amaechi
  • Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra
  • Tukunyar iskar gas ce ta fashe a kasuwar sabon gari dake Kano ba tashin bomb bane – Kwamishinan Dikko
  • Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar
  • UMARNIN SALLAMA DA KUJERAR MINISTA: Pauline Tallen, Timiprr Sylva duk sun janye daga takara

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.