Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi sabbin nade-nade a hukumomi da ma’aikatun dake karkashin ma’aikatar Sadarwa ta kasa.
A sanarwa da ta fito daga fadar shugaban kasa wadda Femi Adesina ya saka w hannu ranar Litini, Buhari ya nada Farfesa Adeolu Akande shugaban kwamishinonin hukumar NCC da kuma Mr Uche Onwude a matsayin Kwamishina daga yankin Kudu Maso Gabas.
2. Hukumar NITDA – Dr Abubakar Sa’id da ya canji Prof. Adeolu Akande a matsayin shugaba.
(b) Dr Habibu Ahmed Imam (North West) da ya canji Dr Lawal Bello Moriki da (c) Dr Mohammed Sa’idu Kumo
3. Hukumar aika wa wasiku da sakonni (NIPOST) – An nada Dr Ismail Adebayo Adewusi, shugaban Hukumar ya canji Barrister Bisi Adegbuyi .
4. Hukumar Galaxy Backbone Limited (GBB)
An nada farfesa Professor Muhammed Bello Abubakar replaces Architect Yusuf Kazaure
5. Hukumar The Nigeria Communications Satellite Limited (NigComSat)
An nada Architect Yusuf Kazaure a matsayin shugaban kwamitin hukumar. Zai canji Chief Dr George Nnadubem Moghalu
Dr Najeem Salam zai canji Hon. Samson Osagie a matsayin darektan kasuwanci da ci gaban hukumar
Professor Abdu Ja’afaru Bambale zai canji Kazeem Kolawole Raji a matsayin Babban direkta.
(d) Hadi Mohammed zai canji Mohammed Lema Abubakar a hukumar.
Discussion about this post