ZABEN BAYELSA: Sakamakon zabe daga kananan hukumomi shida

0

1. Karamar hukumar Yenagoa

APC: 24,607

PDP: 19,184

2. Karamar hukumar Brass

Adadin yawan mutanen da suka yi rajista: 67, 355

Adadin yawan mutanen da aka tattance a rumfar zabe : 35, 657

AAC – 010

APC – 23, 831

PDP – 10, 410

3. Karamar hukumar Kolokuma/Opokuma

APC: 8,934

PDP: 15,360

4. Karamar hukumar Nembe

APC: 83, 041

PDP: 874

5. Karamar hukumar Sagbama

APC: 7,831

PDP: 60,339

6. Karamar hukumar Ogbia

APC: 58,016

PDP: 13,763

Share.

game da Author