‘Yayan jam’iyyar APC na nan na ci gaba da murna a jihar Bayelsa, bayan malamin zabe ya bayyana sakamakon zabem sauran kananan hukumomi biyu da suka.
Kananan hukumomin da suka hada da Ekeremo da Ijaw ta Kudu duk APC ce ta lashe su.
A karamar hukumar Ekeremo APC ta samu kuri’u 21,489, PDP 18,344.
A Ijaw Ta Kudu, APC ta samu kuri’u 124,803, PDP 4,898 .
Yanzu bayan hukumar Zabe ta kammala duba cika sharuddan zabe da ya hada da yawan kuri’un da aka lalata da kuma wadanda ya kamata a kowani dantakara ya samu a kowacce karamar hukuma zata bayyana wanda yayi nasara.
1. Karamar hukumar Yenagoa
APC: 24,607
PDP: 19,184
2. Karamar hukumar Brass
Adadin yawan mutanen da suka yi rajista: 67, 355
Adadin yawan mutanen da aka tattance a rumfar zabe : 35, 657
AAC – 010
APC – 23, 831
PDP – 10, 410
3. Karamar hukumar Kolokuma/Opokuma
APC: 8,934
PDP: 15,360
4. Karamar hukumar Nembe
APC: 83, 041
PDP: 874
5. Karamar hukumar Sagbama
APC: 7,831
PDP: 60,339
6. Karamar hukumar Ogbia
APC: 58,016
PDP: 13,763