• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

GUGUWAR TSIGAU: An rantsar da Sanatar PDP da kotu ta dora, bayan ta tsige na APC

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
November 14, 2019
in Labarai
0
Ahmed Lawan Senate President

Ahmed Lawan Senate President

A jiya ne Babban Magatakardar Majalisar Dattawa, Nelson Ayewoh ya rantsar da Sanata Biodun Olujimi ta PDP mai wakiltar Shiyyar Ekiti ta Kudu.

An rantsar da ita ne mako daya bayan Kotun Daukaka Kara ta Kaduna ta tsige Adebayo Adeyeye na PDP, bisa zargin bai ci sahihin zabe ba.

Idan za a iya tunawa, Olujimin dai ita ce Shugabar Marasa Rinjaye a Majalisa ta 8 da ta shude, bayan da Sanata Akpabio ya fita daga PDP ya koma APC.

Cikin wannan makon ne PREMIUM TIMES HAUSA ta bada labarin cewa kotu ta kara tsige wani sanatan APC, ta maye gurbin sa da na PDP.

Mai Shari’a Uzor Anyanwu na Kotun Daukaka Kara, ya jaddada amincewa da hukuncin da Kotun Sauraren Kararrakin Zabe ta yanke, inda ta bayyana cewa Sanata Abiodun Olujimi ta PDP ce ta lashe zaben Shiyyar Ekiti ta Kudu.

Bayan kammala zaben 23 Ga Fabrairu, sai INEC ta bayyana cewa Sanata na APC Adeyeye ne ya lashe zabe. Ita kuma Olujimi na PDP sai ta garzaya kotu ta nuna rashin amincewar ta. Lauyoyin ta suka fayace wa kotu cewa an tabka murda-murda a zaben.

Daga nan suka gabatar da kotu hakikanin adadin kuri’un da kowa ya samu, kuma suka nemi kotu ta soke zaben Adeyeyi, ta ba wanda suka shigar da kara a madadai ta,l wato Olujimi nasara.

A karar da ta shigar, Olujimi ta tabbatar wa kotu gamsassun hujjojin cewa ba a bi ka’idar da INEC ta gindaya wajen gudanar da zaben ba. An tabka harkalla da hauma-hauwa.

Daga nan sai ta roki kotu ta soke dukkan zabuka da aka gudanar a yankunan da aka tabbatar an tabka mata magudi.

Ta kuma zargi INEC da yi shakulatin bangaro wajen kin sa-ido sosai kan zaben. Kuma ta ce ejan-ejan na jam’iyyun siyasa ba su sa hannu a kan takardun zaben da aka yi amfani wajen kada kuri’a da sub a.

Guguwar tsigau ta tsige sanatoci da dama da mammbobin majalisar tarayya.

Yayin da a wasu shiyyoyi za a sake zabe, a wasu kuwa maye gurabun su aka rika yi da wadanda suka maka su kara a kotu.

Tags: AbujaBiodun OlujimiHausaINECJam’iyyuLabaraiMagudiMarasaNajeriyaNewsPDPPREMIUM TIMESRinjaye
Previous Post

Kotu ta hana APC shiga zaben gwamnan Bayelsa

Next Post

Babu rashin jituwa tsakanin darikar Angalika da gwamna El-Rufa’I – Liman Ali Buba Lamido

Next Post
Church-Inside-View

Babu rashin jituwa tsakanin darikar Angalika da gwamna El-Rufa’I – Liman Ali Buba Lamido

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ka zo ka yi mini mataimaki kawai – Kwankwaso ga Peter Obi
  • RIKICIN KWANCE WA ATIKU ZANI A KASUWA: Rundunar PDP ɓangaren Wike sun nemi a tsige Ayu, Shugaban Jam’iyya
  • YADDA KALLO YA KOMA OGUN: Obasanjo ya karaɗe Abeokuta ya na ɗaukar fasinja da Keke NAPEP
  • Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo
  • Mutum 77 sun kamu da Kanjamau a jihar Taraba

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.