Fulani Arewacin Najeriya sun hallara a filin wasa na garin Birnin Kudu domin bukin shadi na shekara-shekara.
An yi wannan buki ne ranar Larabar da ta gabata a garin Birnin Kudu dake jihar Jigawa.
Maza sun sha sanda sannan jiki ya luguiguita matuka.
Kalli nan: