Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada kwamitin mutum Takwas a matsayin mashawarta kan yadda za a bunkasa tattalin arzikin Kasa Najeriya.
A sanarwa da fadar gwamnat ta fitar ranar Litinin a Abuja shugaba Buhari ya nada Farfesa Doyin Salami a matsayin shugaban wannan kwamiti.
Sauran sun hada da:
2. Dr. Mohammed Sagagi – Mataimakin Shugaba
3. Prof. Ode Ojowu – Mamba
4. Dr. Shehu Yahaya – Mamba
5. Dr. Iyabo Masha – Mamba
6. Prof. Chukwuma Soludo – Mamba
7. Mr. Bismark Rewane – Mamba
8. Dr. Mohammed Adaya Salisu – Sakataren Kwamitin.
Discussion about this post