Za a hau Arfat ranar Asabar, Lahadi 11 ga wata take Sallah

0

Mahukunta a ƙasar Saudiyya sun sanar ɗa ganin waran Dhul-Hijja a ranar Alhamis, 1 ga watan Agusta.

Za ayi hawan Arfat ranar Asabar 10 ga watan Dhul-Hijja, da yayi daidai da 10 ga watan Agusta.

Babban Sallah zai kama ranar Lahadi, 11 ga watan Agusta kenan.

Share.

game da Author