Ofishin shugaban ma’aikata ya fitar da sunayen manyan ma’aikatan gwamnati 1780 da aka kara wa girma ma’aikatun su.
A ma’aikatar Shari’a, an kara wa manyan ma’aikata 61 girma, Ofishin Akanta Janar kuma an kara wa ma’aikata 148 girma.
Ma’aikatar ilimi kuma an kara wa ma’aikata 395 sannan a ma’aikatan Ayyukan Gona kuma an kara wa ma’aikata 81 ne girma.