Cikakken Sunayen Ministoci da Ma’aikatun da za su yi aiki
1. Uchechukwu Ogah (Abia) – Karamin Ministan Ma’adinai
2. Muhammad Musa Bello (Adamawa) – Abuja
3. Godswill Akpabio (Akwa Ibom) – Neja Delta
4. Chris Ngige (Anambra) – Kwadago
5. Sharon Ikeazu (Anambra) – Karamar Ministan Muhalli
6. Adamu Adamu (Bauchi) – Ilimi
7. Mariam Katagum (Bauchi) – Masana’antu da Kasuwanci
8. Timipre Sylva (Bayelsa) – Karamin Ministan Arzikin Man Fetur
9. George Akume (Benue) – Ministan Ayyuka na musamman
10. Mustapha Baba Shehuri (Borno)- Karamin Ministan Ayyukan Gona
11. Goddy Jedi Agba (Cross River) – Karamin Ministan Makamashi
12. Festus Keyamo (Delta) – Karamin Ministan Neja Delta
13. Ogbonnaya Onu (Ebonyi) – Ministan Kimiyya da Fasaha
14. Osagie Ehanire (Edo) – Ministan Kiwon Lafiya
15. Clement Anade Agba (Edo) – Kasafin Kudi da Tsare- Tsare
16. Otunba Richard Adeniyi Adebayo (Ekiti) – Ministan Masana’antu
17. Geofery Onyeama (Enugu) – Harkokin Kasashen Waje
18. Ali Isa Ibrahim Pantami (Gombe) – Ministan Sadarwa
19. Emeka Nwajiuba (Imo) – Karamin Ministan Ilimi
20. Suleiman Adamu (Jigawa) – Albarkatun Ruwa
21. Zainab Shamsuna Ahmed (Kaduna) – Kudi
22. Mohammed Mahmoud (Kaduna) – Ministan Muhalli
23. Sabo Nanono (Kano) – Ayyukan Gona
24.Bashir Magashi (Kano) – Tsaro
25. Hadi Sirika (Katsina) – Jiragen Sama
26. Abubakar Malami (Kebbi) – Shari’a
27. Ramatu Tijani (Kogi) – Karamar Ministan Abuja
28. Lai Mohammed (Kwara) – Yada labarai
29. Gbemisola Saraki (Kwara) – Karamar Ministan Sufuri
30. Babatunde Raji Fashola (Lagos) – Ayyuka
31. Adeleke Mamora (Lagos) – Karamin minista Kiwon Lafiya
32. Mohammed H. Abdullahi (Nasarawa)
33. Zubairu Dada (Niger) – Karamin Ministan Harkokin Waje
34. Olamilekan Adegbiti (Ogun) – Ministan Ma’adinai
35. Tayo Alasoadura (Ondo) – Karamin Ministan Kwadago
36. Rauf Aregbesola (Ogun) – Harkokin Cikin Gida
37. Sunday Dare (Oyo) – Matasa da Wasanni
38. Pauline Tallen (Plateau) – Harkokin Mata
39. Rotimi Amaechi (Rivers) – Sufuri
40. Mohammed Maigari Dangadi (Sokoto) – Harkokin ‘Yan sanda
41. Saleh Mamman (Taraba) – Ministan Makamashi
42. Abubakar D. Aliyu – Karamin Ministan Ayyuka da Gidadje
43. Sadiya Umar Faruk – Ministan Samar da Agaji da ci gaban Al’umma.
Discussion about this post