BIDIYO: HAJJIN BANA: Ziyara Madaba’ar Alkur’ani dake Madina

0

AbdulAziz AbdulAziz daga PREMIUM TIMES HAUSA, ya ziyarci Madaba’ar Alkurani inda ya zazzagaya cikin wannan ma’aikata mai dimbin tarihi domin ganin yadda ake buga Alkura ni.

Wannan Madaba’ar Alkurani tana buga Alkurani kimanin miliyan 10 a duk shekara kuma akwai ma’aiakata kimanin 1700 da ke aiki a wannan wuri.

A wannan madaba’a an buga fassarar Alkurani cikin harsuna 50 ciki har da harshen Hausa.

Kalli nan:

Share.

game da Author