Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da daukar ma’aikata a ma’aikatunta na jihar.
Za a cika fom din neman aikin ne ta hanyar bin wannan shafi dake a yanar gizo a nan www.kdsg.gov.ng
Za a rufe wannan shafi ne ranar 12 ga watan Agusta.
Sharadi: Ka tabbata kana da takardar kammala aikin bautar Kasa sannan kuma baka wuce shekaru 50 ba.
Ga sunayen ma’aikatun
1. Kaduna State Civil Service Commission (Core Civil Service)
2. Kaduna State Local Government Service Board
3. Kaduna State Teachers Service Board
4. Kaduna Internal Revenue Service
5. Kaduna Investment Promotion Agency
6. Kaduna Geographic Information Service
7. Kaduna Urban Planning and Development Authority
8. Kaduna Transport Regulatory Authority
9. Kaduna Transport Company Ltd. (Kaduna Line)
10. Kaduna Power Supply Company Ltd.
11. Kaduna State Roads Agency
12. Primary Health Care Development Agency
13. Kaduna Educational Quality Assurance Authority
14. Kaduna Public Procurement Authority
15. State Emergency Management Agency
16. Kaduna Health Supplies Management Agency
17. Kaduna State Water Corporation
18. Rural Water Supply and Sanitation Agency
19. Bureau of Substance Abuse, Prevention and Treatment
20. Kaduna State Contributory Health Insurance Authority
21. Kaduna State Mortgage & Foreclosure Authority
22. Kaduna Investment and Finance Company Ltd.
23. Kaduna Markets Development Company Ltd.
24. Kaduna Mining Development Company Ltd.
25. Kaduna State Development and Property Company Ltd.
26. Kaduna State Traffic Law Enforcement Agency
27. Kaduna State Aids Control Agency
Mai ba gwamna El-Rufai shawara kan harkokin yada labarai, Muyiwa Adekeye ne ya fitar da wannan sako a madadin gwamnatin jihar.
Discussion about this post