• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Tuba nake, Jama’a ku yafe min – Inji Sanatan da ya dalla wa mai jego mari a Shago

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 3, 2019
in Labarai
0
Abbo Cliff Elisha

Abbo Cliff Elisha

Sanata Abbo Elisha da ya rika surfar mata mai jego a shago, ya roki gafarar ‘yan Najeriya da ita wanda ya mammara.

A hira da yayi da manema labarai ya ce lallai ya yi mummunar kuskura abinda yayi.

” Ina rokon ‘yan Najeriya su yafe min, na tuba. Lallai na tafka kuskuren gaske. Koma menene aka ce ta yi min ko ta fadi, bai kamata ace wai na yi mata abin da nayi mata ba. Na roke ta ta yafe min kuma ni ma ina rokon yan Najeriya su yafe min.

Idan ba a manta ba dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi kira da babbar murya ga jam’iyyar su ta PDP cewa ta gaggauta ladabtar sa Sanata Elisha Abbo.

Ya yi wannan kiran ne bayan ya kalli bidiyon da PREMIUM TIMES ta buga inda sanatan ya ke dalla wa wata matar aure mari, a kantin saida azakarin roba, a Abuja.

Atiku, wanda tsohon mataimakin shugaban kasa ne tsakanin 1999 zuwa 2007, yace ya kalli bidiyon, kuma ya san Abbo sosai da sosai, amma kuma wannan ba zai hana idan ya yi rashin gaskiya, ko ya aikata ba daidai ba, ya goyi bayan sa.

Daga nan sai ya shawarci Abbo da ya gaggauta neman afuwa wajen matar, tare da biyan dukkan kudaden maganin da ta kashe a asibiti, sakamakon kumbura mata fuska da ya i a lokacin da ya mam-mare ta.

Daga nan kuma ya yi kira ga uwar jam’iyyar su PDP da ta ladabtar da Sanata Abbo, domin ya bata wa jam’iyyar suna, kuma idan aka yi haka, zai zama darasi ga wani ko wasu a nan gab aba zai sake irin wannan bahallatsa da tambada ba.

Tuni dai wannan rikici ya game kasar nan, tare da bangarori da kungiyoyi da dama na kiran a hukunta Sanata Abbo.

Abbo shi ne Sanata mafi kankantar shekaru. Shekarun sa 41 da haihuwa.

Tags: AbboAbujaAtiku AbubakarElishaHausaKungiyoyiLabaraiMariNewsPDPPREMIUM TIMESrokoSanata
Previous Post

Atiku ya nemi PDP ta Ladafta Sanata Abbo da ya rika dalla wa mata mai jego mari

Next Post

An dakatar da albashi da alawus-alawus din hadiman Buhari da Osinbajo

Next Post
Osinbajo and Buhari

An dakatar da albashi da alawus-alawus din hadiman Buhari da Osinbajo

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ‘Ƴan bindiga suka sace fastocin cocin katolika biyu a Katsina
  • Dandazon Ƙudan zuma sun kashe wani ɗalibin makarantar Firamare a Kano
  • KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98
  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Rashin samun tallafi da lamuni daga bankuna bai hana mata hoɓɓasa wajen shiga harkokin noma ba
  • RAHOTO: Sama da mutum 3036 ke jiran a zartas masu da hukuncin kisa a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.