SUNAYEN SABBIN MINISTOCI: Buhari ya aika da sunaye 43 majalisar dattawa

0

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya aika da sunayen waɗanda zasu zama ministoci a gwamnatinsa a wannan zango.

Tsohon gwamnan jihar Akwa-Ibom Godswill Akpabio, Bayelsa, Timipre Silva da na Osun Aregbesola duk sun samu shiga wannan jerin sunaye.

Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ne ya karanto sunayen a zauren majalisa.

1. Dr Uchechukwu Ogah (Abia)
2. Muhammad Musa Bello (Adamawa)
3. Godswill Akpabio (Akwa Ibom)
4. Chris Ngige (Anambra)
5. Sharon Ikeazu (Anambra)
6. Adamu Adamu (Bauchi)
7. Mariam Katagum (Bauchi)
8. Timipre Sylva (Bayelsa)
9. George Akume (Benue)
10. Mustapha Baba Shehuri (Borno)
11. Goddy Jedi Agba (Cross River)
12. Festus Keyamo (Delta)
13. Ogbonnaya Onu (Ebonyi)
14. Osagie Ehanire (Edo)
15. Clement Anade Agba (Edo)
16. Otunba Richard Adeniyi Adebayo (Ekiti)
17. Geofery Oyeanma (Enugu)
18. Ali Isa Ibrahim Pantami (Gombe)
19. Emeka Nwajuba (Imo)
20. Suleiman Adamu (Jigawa)
21. Zainab Shamsuna Ahmed (Kaduna)
22. Mohammed Mahmoud (Kaduna)
23. Sabo Nanono (Kano)
24. Maj Gen. Bashir Magashi (Kano)
25. Hadi Sirika (Katsina)
26. Abubarkar Malami (Kebbi)
27. Ramatu Tijani (Kogi)
28. Lai Mohammed (Kwara)
29. Gbemisola Saraki (Kwara)
30. Babatunde Raji Fashola (Lagos)
31. Adeleke Mamora (Lagos)
32. Mohammed H. Abdullahi (Nasarawa)
33. Zubairu Dada (Niger)
34. Olamilekan Adegbiti (Ogun
35. Tayo Alasoadura (Ondo)
36. Rauf Aregbesola (Ogun)
37. Sunday Dare (Oyo)
38. Pauline Tallen (Plateau)
39. Rotimi Amaechi (Rivers)
40. Mohammed Maigari Dangadi (Sokoto)
41. Saleh Mamman (Taraba)
42. Abubakar B. Aliyu (Yobe)
43. Sadiya Umar Faruk (Zamfara)

Share.

game da Author