Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya bayyana sunayen shugabannin kwamitocin majalisar dattawa.
Sanata Jibrin Barau ne aka nada Shugaban Kwamitin kasafin kudi na majalisa, Adeola Olamilekan – shugaban kwamitin Kudi, Dauda Jika – Shugaban Kwamitin ‘Yan sanda, Aliyu Magatakarda – Shugaban Kwamitin Tsaro, Shi kuma Sanata Ali Ndume aka nada shi shugaban kwamitin Sojojin Najeriya.
An nada Peter Nwabaoshi shugaban kwamitin raya yankin Neja-Delta, Adamu Abdullahi, Shugaban Kwamitin Ayyukan Noma sannan Sanata Kabiru Gaya kuma shugaban kwamitin Hukumar Zabe.
1. Ayyukan Gona – Abdullahi Adamu, Bima Enagi.
2. Sojojin Sama – Bala Ibn Na’Allah, Michael Nnachi.
3. Yaki da Cin hanci da Rashawa – Suleiman Kwari, Aliyu Wamakko.
4. Kasafin Kudi – Barau Jibrin, Stella Oduah.
5. Sojojin Kasa – Ali Ndume, Abba Moro.
6. Jiragen Sama – Dino Melaye, Bala Na’Allah.
7. Bankuna, Inshora, cibiyoyi da ma’aikatun hada-hadar kudi – Uba Sani, Orji Uzor Kalu.
8. Kasuwannin Hadada-hadar kudi – Ibikunle Amosun, Binos Yero
9. Sadarwa – Oluremi Tinubu, Ibrahim Bomai.
10. Harkokin kasashen Nahiyar Afrika – Chimaroke Nnamani, Yusuf Yusuf.
11. Al’adu da yawon bude Ido- Rochas Okorocha, Ignatius Longjohn.
12. Hukumar Kwastan – Francis Alimekhena, Francis Fadahunsi.
13. Tsaro – Aliyu Wamakko, Istifanus Gyang.
14. Yan Najeriya dake Kasashen Waje da Kungiyoyi masu Zaman Kansu – Bashiru Ajibola, Ibrahim Oloriegbe.
15. Harkokin man Fetur- Sabo Mohammed, Philip Aduda.
16. Kwayoyi da kayan Maye- Hezekaiah Dimka, Chimaroke Nnamani.
17. Canjin yanayi- Mohammad Gusau, Olubunmi Adetunmbi.
18. Ilimi- Ibrahim Geidam, Akon Eyakenyi
19. Kwadago – Ben Umajumogwu, Kabiru Barkiya.
20. Kasa – Ike Ekweremadu, Ibrahim Hadejia.
21. Ayyukan Gwamnati – Ibrahim Shekarau, Barinadas Mpigi.
22. Ethics, Privileges and Public Petitions – Patrick Akinyelure, Ahmed Babba-Kaita.
23. Abuja – Abubakar Kyari, Tolu Odebiyi.
24.Federal Character and Intergovernmental Affairs – Danjuma Laah, Yahaya Gumau.
25. Hukumar FERMA – Gershom Bassey, Kabir Barkiya.
26. Kudi – Adeola Olamilekan, Isa Jibrin.
27. Kasashen Waje – Mohammed Bulkachuwa, Ignatius Longjohn.
28. Iskar Gas – James Manager, Biobaraku Wangagra.
29. Kiwon Lafiya – Ibrahim Oloriegbe, Betty Apiafi.
30. Gidaje – Sam Egwu, Lola Ashiru.
31. Kimiyya – Yakubu Useni, Abdulfatai Buhari.
32. Hukumar Zabe – Kabiru Gaya, Sahabi Ya’u.
33. Masana’antu – Adebayo Osinowo.
34. Yada Labarai – Danladi Sankara, Aishatu Ahmed.
35. Ayyukan cikin Gida -Kashim Shettima, Diri Douye.
36. Jam’iyyu – Godiya Akwashiki, Abba Moro.
37. Shari’a – Michael Bamidele, Emmanuel Oker-Jev.
38. Sufurin Kasa – Abdulfatai Buhari, Nicholas Tofowomo.
39. Ayyukan Majalisa – Oriolowo Adeyemi, Sabi Abdullahi.
40. Local Content – Teslim Folarin, Sabi Abdullahi.
41. Basuka – Clifford Ordia, Bima Enagi.
42. Sufurin ruwan – Danjuma Goje, Adebayo Osinowo.
43. Wayar da kan Jama’a- Adedayo Adeyeye, Akwashiki Godiya.
44. Zama dsan Kasa – Sa’idu Alkali, Suleiman Kwari.
45. Tsare-Tsare – Olubunmi Adetunmbi, Lawrence Ewhrudjakpo.
46. Tsaron Cikin Gida – Abdullahi Gobir, Chukwuka Utazi.
47. Jami’an Tsaron Ruwa- George Sekibo, Elisha Abbo.
48. Neja Delta – Peter Nwabaoshi, Bulus Amos.
49. Danyen Mai – Albert Akpan, Ifeanyi Ubah.
50. ‘Yan sanda – Dauda Jika, Abubakar Tambuwal.
51. Kauda Talauci – Lawal Gumau, Michael Nnachi.
52. Wutan Lantarki – Gabriel Suswam, Enyinnaya Abaribe.
53. Kiwon Lafia na Matakin Farko – Chuwkuka Utazi, Sadiq Umar.
54. Saida hannun Jari – Theodore Orji, Oriolowo Adeyemi.
55. Asusun Yan Kasa – Mathew Urghohide, Ibrahim Hassan.
56. Public Procurement – Shuaibu Lau, Lola Ashiru.
57. Rules and business – Sadiq Umar, Yahaya Abdullahi.
58. Kimiyya da Fasaha – Uche Ekwunife, Robert Boroffice.
59. Ayyukan Majalisa – Sani Musa, Lawal Hassan.
60. Ma’adinai – Tanko Almakura, Oriolowo Adeyeye.
61. Wasanni- Joseph Garba
62. Jihohi da Kananan Hukumomi – Lekan Mustapha, Francis Onyewuchi.
63. Ayyuka na Musamman – Yusuf Yusuf, Biobaraku Wangagra.
64. SDGs – Aisha Dahiru, Lekan Mustapha
65. Manyan Makarantun Kasa- Ahmed Baba Kaita, Sandy Onor.
66. Trade and Investment – Rose Oko
Francis Fadahunsi.
67.Ruwa – Bello Mandiya, Christopher Ekpeyong.
68. Harkokin Mata – Betty Apiafi, Aishatu Dahiru.
69. Ayyuka – Adamu Aliero, Emmanuel Bwacha.