Kasar Najeriya ta doke kasar Afrika ta Kudu da ci 2-1 a ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Nahiyar Afrika da ake yi a kasar Masar.
Na jeriya ta jefa kwallon ta na farko ne tun a farkon rabin lokaci inda bayan adawo daga hutun rabin lokaci Afrika ta kudu ta ta rama ya zamo 1 da 1.
Adaidai minti 5 a tashi daga wasa ne danwasan bayn Najeriya, efiong ya zura kwallo ta biyu wa Najeriya.
yanzu dai Najeriya ta bi sahun kasar Senagal a kasa ta biyu da ta zarce zuwa rukunin Kwata-fanal.
Discussion about this post