Yayin da ake jiran kafsa karawar wasan Kusa Da Na Karshe, tsakanin Najeriya da Aljeriya a Gasar Cin Kofin Afrika da ake bugawa a Masar, PREMIUM TIMES Hausa ta lalubo yadda ta kaya a wasannin da kasashen biyu suka hadu da juna, tun daga 1973 zuwa 2017.
Gwagwagwar Shekaru 46 Tsakanin Najeriya Da Aljeriya
10 Ga Janairu, 1973- Najeriya 2-2 Aljeriya
28 Ga Yuli, 1978- Aljeriya 1-0 Nigeria
22 Ga Maris, 1980- Najeriya 3-0 Aljeriya
10 Ga Oktoba, 1981- Najeriya 2-0 Aljeriya
30 Ga Oktoba 1981- Aljeriya 2-1 Nigeria
10 Ga Maris, 1982- Najeriya 1-2 Aljeriya
11 Ga Maris, 1984- Najeriya 0-0 Aljeriya
23 Ga Maris, 1988- Najeriya 1-1(2-1pen) Aljeriya
2 Ga Maris, 1990- Aljeriya 5-1 Nigeria
16 Ga Maris, 1990- Aljeriya 1-0 Nigeria
3 Ga Yuli, 1993- Najeriya 4-1 Aljeriya
8 Ga Oktoba, 1993- Aljeriya 1-1 Nigeria
14 Ga Satumba, 1995- Najeriya 2-0 Aljeriya
21 Ga Janairu, 2002- Aljeriya 0-1 Nigeria
3 Ga Yuli, 2004- Najeriya 1-0 Aljeriya
4 Ga Satumba, 2005- Aljeriya 2-5 Nigeria
10 Ga Janairu, 2010- Najeriya 1-0 Aljeriya
12 Ga Nuwamba, 2016- Najeriya 3-1 Aljeriya
10 Ga Nuwamba, 2017- Aljeriya 1-1 Nigeria
NASARAR NAJERIYA -9
NASARAR ALGERIYA -7
KUNNEN DOKI -4
YAWAN KAFSAWA-19