• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Kotu ta ba gwamnatin Najeriya dama ta haramta kungiyar Shiite

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 27, 2019
in Babban Labari
0
‘Yan sanda sun tarwatsa cincirindon ‘yan Shi’a a Abuja

Shi'a Protest in Abuja

Babban kotun shari’a da ke Abuja ta ba gwamnatin Najeriya dama ta haramta kungiyar Shiite a kasarnan.

Mai shari’a Nkeonye Maha na babban Kotun Abuja ya bayyana a takarda cewa daga yanzu kada wani ya bayyana kansa a matsayin dan Shi’a a kasarnan.

Sannan kuma ya bayyana cewa Antoni Janar din Kasa zai saka wannan takarda a jaridun kasar nan har guda biyu kafin a kaddamar sannan gwamnati ta tabbatar da haka a dokar kasa wanda shugaban kasa zai rattaba hannu a kai.

Idan ba a manta ba PREMIUM TIMES ta ruwaito labarin shirin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na bayyana ƙungiyar IMN, wato Shi’a a matsayin haramtacciyar ƙungiya a ƙasarnan.

Hakan ya biyo bayan bayanan kud-da-kud ne da PREMIUM TIMES ta jiyo daga majiya masu ƙarfi.

Rahoton ya bayyana cewa babban dalilin da ya sa Buhari zai tabbatar da haka kuwa shine ganin irin yadda ƴan shi’a suka canja salon zanga-zangar, ya koma hare-hare da arangama da suke yi da ƴan sanda da har sai anyi jina-jina a duk lokacin da suka fito.

Buhari ya tausaya wa ƴan sanda ganin cewa abin na neman yafi ƙarfinsu kuma ba za a iya tura sojoji ba domin abin bai kai a shigo da su ba.

Tun bayan arangamar da ƴan sandan suka yi da ƴan shi’a masu zanga-zanga shugaba Buhari ya shiga ganawar gaggawa da jami’an tsaro domin sanin abinda za a yi a kai cikin gaggawa.

Arangamar ƴan sandan da masu zanga-zanga, ƴan Shi’a yayi sanadiyyar rayukan mataimakin kwamishinan ƴan sanda Usman Umar da kuma wani matashi mai aikin bautan ƙasa dake tare da gidan talabijin din Channels.

Sannan su kan su ƴan shi’an sun bayyana cewa sun rasa mabiya shida a wannan artabu da akayi da ƴan sanda.

Gidan talabijin ɗinne ta sanar da haka inda tace duk da an garzaya da matashin asibiti cikin gaggawa, ashe lokaci yayi, ya cika.

Tuni ma har an binne shi a Kaduna a cikin wannan mako.

Idan Buhari ya saka hannu a wannan doka, wannan ƙungiya ya zama haramtacce kenan a kasar nan.

Dama can Buhari ya bayyana ƙungiyar IPOB a matsayin haramtaccen ƙungiya sai kuma gashi yanzu idan har an tabbatar da hakan, ƙungiyar IMN zai zama na biyu kenan.

Tags: AbujaBuhariElZakzakyKotuLabaraiNewsPREMIUM TIMESShi'aShiite
Previous Post

NAFDAC ta gargaɗi mutane da su nisanta kansu daga cin Ganda

Next Post

APC ta soki Sagay, mashawarcin Buhari saboda nuna mamakin nada Akpabio minista

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Akpabio and Buhari

APC ta soki Sagay, mashawarcin Buhari saboda nuna mamakin nada Akpabio minista

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TINUBU: Abinci zai wadata cikin farashi mai sauƙi
  • DA ZAFI-ZAFI A KAN BUGI ƘARFE: Tinubu ya cire tallafin fetur, ya ce ya zama tarihi
  • ‘ Kada ku ji tausayi na, na san abin da na ke, kuma zan yi rawar gani fiye da tsammanin ku’ – Alwashin Tinubu
  • Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa
  • Ganduje ya bar wa Kano bashin Naira biliyan 241, Abba ya ce zai bi ya gano hanyoyin da aka ciwo bashin

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.