Wakilin PREMIUM TIMES dake wannan wuri a lokacin yace masu zanga-zangan sun harbe ‘yan sandan ne a daidai suna kokarin tattare su daga kutsawa cikin majalisar.
Karanta ‘Yan shi’ah sun harbe ‘Yan sanda uku dake gadin majalisar Tarayya Abuja
[youtube https://www.youtube.com/watch?v=9NMDfVA1Efo&w=560&h=315]
Discussion about this post