Gudun kada a sake fadawa cikin matsalar da aka samu a 2015, Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa da zababbun sanatocin jam’iyyar APC a fadar shugaban kasa.
Sanata Ahmad Lawan da Omo-Agege ake share wa fagen zama shugaban majalisar Dattawa da mataimaki indashi kuma Femi Gbajabiamilla ke sahun gaba wajen zama shugaban majalisar Tarayya.
Discussion about this post