SUNAYE: Sanatoci 62 da suke tare da Ahmad Lawan

0

Barau Jibrin da shine shugaban kwamitin kamfen din Ahmad Lawan ya ce zuwa yanzu sanatoci 62 ne suka rattaba hannun amincewa za su zabi Ahmad Lawan shugaban majalisar dattawa.

Barau ya bayyana haka ne a taron sanatocin dake muradin Lawan din a Otel din Transcorp dake Abuja.

Ga sunayen:

Adamu Aliero (Kebbi Central)
Barau Jibrin (Kano North)
Francis Alimikhena (Edo North)
Solomon Adeola (Lagos West)
Aliyu Abdullahi (Niger North)
Olubunmi Adetumbi (Ekiti North)
Ibrahim Gobir (Sokoto East)
Robert Borrofice (Ondo North)
Sadiq Umar (Kwara North)
Yakubu Useni (Kogi Central)
Adelere Orilowo (Osun West)
Biobarakuma Degi-Eremenyo (Bayelsa East)
Bulus Amos (Gombe South)
Hezekiah Dimka (Plateau Central)
Ignatius Longstan (Plateau South)
Halliru Jika (Bauchi Central)
Kabiru Gaya (Kano South)
Ajibola Basiru (Osun Central)
Abdullahi Adamu (Nasarawa West)
Umaru Al-Makura (Nasarawa South)
Danladi Sankara (Jigawa NorthWest)
Ibrahim Hassan Hadejia (Jigawa North East)
Kashim Shettima (Borno Central)
Sabo Mohammed (Jigawa South-West)
Godiya Akwashuki (Nasarawa North)
Ovie Omo-Agege (Delta Central)
Buhari Abdulfatai (Oyo North)
Adedayo Adeyeye (Ekiti South)
Bello Mandiya (Katsina South)
Yahaya Abdullahi (Kebbi North)
Bala Ibn Na’Allah (Kebbi South)
Yusuf Abubakar Yusuf (Taraba Central)
Oluremi Tinubu (Lagos Central)
David Umaru (Niger East)
Isah Jibrin (Kogi East)
Suleiman Abdu Kwari (Kaduna North)
Ashiru Yisa (Kwara South)
Ibrahim Geidam (Yobe East)
Ahmad Babba Kaita (Katsina North)
Ifeanyi Ubah (Anambra South)
Aliyu Wamakko (Sokoto North)
Lawal Yahaya (Bauchi South)
A.M. Bulkachuwa (Bauchi North)
Ashiru Ahmed (Adamawa Central)
Michael Bamidele (Ekiti Central)
Olalekan Mustapha (Ogun East)
Ibikunle Amosun (Ogun Central)
Abubakar Kyari (Borno North)
Teslim Folarin (Oyo Central)
Uba Sani (Kaduna Central)
Abubakar Shehu (Sokoto South)
Tolu Odebiyi (Ogun West)
Orji Uzor-Kalu (Abia North)
Kabir Barkiya (Katsina Central)
Bima Muhammad Enagi (Niger South)
Ibrahim Shekarau (Kano Central)
Ibrahim Oloriegbe (Lagos East)
Osinowo Adebayo (Lagos East)
Danjuma Goje (Gombe Central)
Saidu Alkali (Gombe North)
Ahmad Lawan (Yobe North)

Share.

game da Author