• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Adamu Mu’azu yayi barazanar yi wa duniya shelar PDP ta fadi zaben 2015 tun kafin Jonathan ya kira Buhari

Mohammed LerebyMohammed Lere
June 5, 2019
in Babban Labari, Rahotanni
0
Adamu Mu’azu yayi barazanar yi wa duniya shelar PDP ta fadi zaben 2015 tun kafin Jonathan ya kira Buhari

Namadi-Sambo-goodluck-Jonathan-and-adamu-muazu

Bayanai da suka rika fitowa kan yadda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya amince har ya kira Buhari don yi masa murnar samun nasara a zaben 2015 sun nuna cewa ashe tun kafin wanna lokacin shugaban Jam’iyyar PDP Adamu Mu’azu ya yi barazanar riga fadi wa duniya cewa lallai fa PDP ta sha kasa kuma sun amince da sakamakon zaben.

A hira da yayi da PREMIUM TIMES, tsohon ministan shari’a Bello Adoke ya bayyana cewa tun a safiyar 31 ga watan Maris din shekarar 2015, shugaban jam’iyyar PDP Adamu Mu’azu ya iske shi a ofishin sa inda ya gaya masa cewa ga dukkan alamu fa Buhari ya kada su a zaben shugaban kasa amma kuma yaji kowa ya yi shiru ne sannan kasa ta dau zafi.

” Adamu ya ce ga dukkan alamu shugaban Kasa Jonathan ba zai yarda ya amince da an kada shi ba. Saboda haka ya ce da zaran karfe 5 na yamma ta yi Jonathan bai ce komai ba zai fito ya sanar wa duniya cewa jam’iyyar ta rungumi kaddara, APC ce ta yi nasara a zaben.

” Dayake ina daga cikin wadanda suke makusantar shugaban kasa a wancan lokaci kuma daya daga cikin mambobin kwanmitin tsaro na san illar da wannan furucin Mu’azu zai iya yi wa kasar nan idan har aka bari yayi haka.

” Dama kuma ko a wancan lokaci wasu na yi wa Adamu Mu’azu ganin yana yi wa jam’iyyar PDP zagon kasa. Kuma alokacin kasa ta dau zafi kan kowani bangare a kasar nan ya cika fam jira yake kawai komene ne ma ya faru.

” Bayan haka sai na garzaya kai tsaye zuwa ofishin Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Sambo Dasuki. Anan nayi masa bayanin cewa babu fa yadda za a yi a iya juya zaben nan. PDP ta sha kasa amma kuma shugaban kasa bai ce komai ba. Ana haka ne sai ministan harkokin jiragen sama Osita Chidoka ya kwada min kira ta waya selola ya ce in yi maza maza in taho fadar shugaban Kasa ana nema na cikin gaggawa. Na gaya masa cewa ina tare da maiba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro ne, nan dai bayan dan kankanin lokaci ya sake kira na.

” Daga nan sai ban tsaya ko ina ba sai fadar shugaban kasa. Ina shiga sai na iske Chidoka , Ministan Kudi, Ngozi Okojo-Iweala da mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo. Sannan kuma a gefen su a kai gwamnan jihar Akwa-Ibom, Godswil Akpabio.

” A lokacin ni na san abinda basu sani ba sai na ce wa Akpabio ya roki shugaban kasa ya hakura ya kira Buhari kawai aikin gama ya gama, sai ya ce gaskiya a bari tukunna a bashi lokaci. Daga nan sai na waiwaya gefen Namadi Sambo shima nace ko zai yi wa shugaban kasa magana cewa ya hakura ya fadi zabe. Sai ya ce sam ba zai hakura ba, abari kawai Jega ya bayyana sakamakon zaben amma ba zai kira Buhari ba a lokacin.

” Ana haka ne sai wani mai hadimin Jonathan mai suna Dudufa ya waiwayo ya ce wa Jonathan, Baba, kayi hakuri zamu fice daga gidan gwamnati ranar 29 ga watan Mayu.

” Daga nan sai muka dunguma dukkan mu da wadanda suke cewa ya kira Buhari da wadanda suke cewa sam kada ya kira shi. muka je gaban Jonathan.

” Yana ganin haka sai kawai ya tashi ya dauki waya ya mika yace akira Buhari.

Tags: AbujaAkpabioBello AdokeBuhariDudufaJonatahnNajeriyaNamadi SamboNgoziOkojo-IwealaOsitaPREMIUM TIMES
Previous Post

HATSARIN MOTA: Rayuka 1,618 suka salwanta a cikin watanni uku

Next Post

Nine nafi cancanta Buhari ya nada ministan man Fetur – Guru Maharaji

Next Post
Zan Iya warkar da Buhari kamar yadda na yi wa IBB – Satguru Maharaj Ji

Nine nafi cancanta Buhari ya nada ministan man Fetur - Guru Maharaji

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 11 da ake so a yawaita yi a watan Ramadan
  • ZABEN KADUNA: PDP ta yi murdiya a wasu kananan hukumomi, zan Kalubalance su a Kotu – Uba Sani
  • SABUWAR ƁARAKA A PDP: An dakatar da Fayose, Anyim, Gwamna Ortom zai gurfana gaban kwamitin ladabtarwa
  • Yunƙurin ‘yan majalisar APC uku masu so a halasta tu’ammali da tabar wiwi ya samu cikas
  • ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Keyamo ya roƙi SSS su kama Obi da Datti, saboda furucin cewa ‘zaɓen 2023 daidai ya ke da mulkin soja’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.