• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

    2023: Ya mutan Adamawa, ga Tinubu ga Binani na kawo muku su – Shelar Buhari a Yola

    ADAMAWA TA KWASHI ‘YAN KALLO: Binani ta kamo hanyar tururmusa ƙarti 14 a kokawar ƙwace kujerar gwamna

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe

    INEC ta dage zabe a rumfuna 10 a jihar Legas

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Shirin Inganta Rayuwar Talakawa SIP, ya maida wa Aisha Buhari Martani, ta jero nasarorin da ta samu

Mohammed LerebyMohammed Lere
May 30, 2019
in Rahotanni
0
Shirin Inganta Rayuwar Talakawa SIP, ya maida wa Aisha Buhari Martani, ta jero nasarorin da ta samu

Aisha-Buhari

Hukumar da ke kula da shirin SIP, ta karyata uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari bisa korafin da ta yi wai shirin inganta rayuwar mutane bai yi tasira ga talakawan kasar nan ba.

Aisha Buhari, tayi kakkausar suka a kan Shirin Inganta Rayuwar Talakawa da aka fi sani da ‘Social Intervention Programmes (SIP).

Aisha ta yi suka kan cewa duk da an kashe wa shirin naira biliyan 500, har yau babu wata alamar da ke nuna cewa shirin yayi wani tasiri a rayuwar talakawan Arewa.

Ta ce shirin har yau bai kai ga talakawan da aka kirkiri shirin domin su ba, musamman a jihohin Kano da Adamawa.

Duk da cewa Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ne ya kirkiro shirin, kuma shi ke kula da shi, Aisha ta zargi Shugabar Shirin SIP, Maryam Uwais da kasa yin wani katabus, duk kuwa da bimbin kudaden da aka ce an kashe.

Aisha ta kara da cewa ” Na tabbatar da cewa miji na ya yi niyyar nada wani shugabancin SIP ne daga Kano, saboda dimbin yawan al’ummar jihar da kuma tasirin da suka yi a wajen zaben sa.”

Ta ce ta ji labarin wai mata 30,000 za su karbi naira 10,000 kowanen su a jihar Adamawa, amma fa kalilan ne suka amfana duk kuwa da cewa shirin har ya kai shekara uku kenan.

Ta ci gaba da cewa da dadewa ba ta gamsu da yadda ake tafiyar da shirin na SIP ba, amma ba ta son yin magana ne, don kada a ce ta cika surutai barkatai.

Aisha taci gaba da cewa ” Kwanan nan na ga wani dattijo a Kano, ya na saida wasu ‘yan kaya. Na tambaye shi nawa ne jarin sa? Ya ce min tsakanin naira 2,000 zuwa naira 4,000. Kada fa ku manta mun yi kamfen muka yi wa talakawa alkawarin cewa za a rika raba musu naira 5,000 duk wata.

” Don haka ni dai ban san inda SIP ya yi wani tasiri ba. mai yiwuwa ya yi tasiri a wasu jihohi. Amma dai a jiha ta, Karfamar Hukuma daya ce tal daga cikin 22 ta ci moriyar shirin.

“ Ban tambayi abin da ya faru ba, kuma ba so na ke na sani ba. Amma dai kasancewa shirin bai yi tasiri a jihar Kano ba, babbar alama ce da ke nuna cewa tabbas akwai gagarimar matsala a tafiyar da shirin kenan.” Inji Aisha.

Sai dai tun a wancan lokaci ne Shugaban shirin, Maryam Uwais ta maida wa uwargidan shugaban kasan martani, inda ta ce Aisha din ba ta da masaniyar yadda ake gudanar da shirin da kuma aiwatar da shi har ma da yadda ake cin moriyar sa.

Tace “Na yi amanna cewa idan da ta saurari bayanan da za a sanar da ita, da kuma a ce ta bi diggigin adadin wadanda suka amfana, ta za ta iya gano dukkan wadanda suka ci moriyar shirye-shiryen na SIP gaba daya.

” Mu na da akalla mutane 290 da ke amfana a kowane wata a jihar Adamawa.

” Mun dauki wadanda suka kammala digiri har 11,000 ana biyan su a jihar Adamawa, sannan kuma akwai wadanda ba su mallaki digiri ba har su 440.”

A bangaren ciyar da yara ‘yan makaranta kuwa, Maryam ta ce ya zuwa yanzu tun bayan farawa a cikin Oktoba, 2018, ana ciyar da makarantu gwamnati 1,054.

Ranar Alhamis kuma hukumar da shirin ke karkashin ta, ta ci gaba da yi wa Aisha da ‘yan Najeriya karin bayani kan nasarorin da shirin ya samu zuwa yanzu.

Hukumar tace baya ga shirin N-Power da akalla mutane wadanda suka kammala manyan makarantun kasar suke amfana da shi a jihar Kano, akwai akalla yara ‘yan makaranta miliyan 1,043,014 da suke amfana da ciyarwa da shirin keyi.

Sannan kuma akwai shirin tallafin kudi na kai tsaye da akalla mutane 51,350 suke moriya da wannan shiri a jihar Kano. Haka kuma jihohin Adamawa da wasu jihohin kasar nan.

Ta ce akalla kananan hukumomi 12 daga jihar Adamawa sun ci moriyar akalla shiri daga daga cikin hudu na Inganta Rayuwar Talakawa, wato SIP. Sannan kuma inji ta, wasu kananan hukumomin sun ci moriyar shirin duka hudu.

Ta ce shirin ya na fuskantar kalubale a kowace jiha, domin kasafin kudi ya nuna za a rika ware masa naira bilyan 500.

Amma kuma ba duka ake samu ba.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaOsinbajoPREMIUM TIMESShiriSIP
Previous Post

Osinbajo ya gode wa Saraki da bai ‘kwace mulki’ a ranar rantsuwa ba

Next Post

Daga yanzu za a rika rubuta shekarun haihuwa a satifiket din NYSC

Next Post
NYSC

Daga yanzu za a rika rubuta shekarun haihuwa a satifiket din NYSC

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Nan ba da dadewa ba zan mutu don na kammala abinda ya zo dani duniya – Fasto Odumeje
  • AZUMIN RAMADANA: Coci ta rabawa musulmai matalauta kudade da abinci a Kaduna
  • Talakawa na cikin tsananin rashin ruwa a Kaduna – Bukatar ‘Yan kaduna na farko ga Uba Sani, Sabon Gwamna
  • Yadda Hukumar zabe ta Kakkafci kuri’u na, ta lallafta wa Tinubu ya ci zaɓe – Atiku
  • ALƘAWARIN ABBA GIDA-GIDA GA KANAWA: ‘Ba zan yi wasa da damar da ku ka ba ni ba’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.