Ministan shari’a, Abubakar Malami ya sauka daga kujerar minista. Bayan haka Malami ya ce a tsawon zaman sa minista ya dawo wa Najeriya naira biliya 270.
Malami ya ce bayan haka akwai wasu kudaden da a ka jida a kasashen Fransa, da Amurka da ya kai dala miliyan 500.
Bayn haka yace sun yi kokari matuka wajen dawo da kudaden da marigayi Abacha ya boye a kasar Switzerland da ya kai naira miliyan 322 daga cikin kudaden da dankara a kasar.