Mutanen yankin unguwannin Nariya ake garin Kaduna sun tattare babban titin Nnamdi Azikwe domin yin zanga-zanga don kira ga gwamnati da ta kawo karshen ayyukan mahara da garkuwa da mutane da suka addabi mazauna unguwanni.
HOTUNA: Yadda mazauna Unguwannin Kaduna suka yi zanga-zangar kira ga gwamnati da ta kawo karshen ayyukan mahara
0
Share.