ZABEN GWAMNA: APC ta yi nasara a kananan hukumomi 7 a jihar Gombe

0

Dan takarar gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar APC Mohammed Yahaya yayi nasara a kananan hukumomi bakwai cikin Takwas da aka bayyana sakamakon su a jihar.

Ga sakamakon:

1. Gombe

APC-68,384

PDP -21,673

2. Shongom

APC-13,463

PDP- 12,993

3. Kaltungo

APC- 26,744

PDP- 22254

4.Yamaltu/Deba

APC- 51,521

PDP- 25,852

5.Nafada

PDP- 17937

APC – 9018

6.Funakaye

PDP- 20,020

APC- 29,191.

7. Billiri

APC-18,612

PDP- 18,063

8.Kwami

APC – 30,539

PDP-18,240

Share.

game da Author