LEGAS: Ya tabbata APC ta lashe Legas

0

Hukumar zabe ta jihar Legas ta bayyana sakamakon zaben gwamna da aka yi a ranara Asabar a jihar.

Bisa ga sakamakon da aka bayyana, dan takarar gwamna na jam’iyyar APC Babajide Sanwo-Olu ya lashe zaben.

Bisa ga sakamakon da aka fitar, Babajide Sanwo-Olu ya samu kuri’u 739,445 da ya doke dan takaran jam’iyyar PDP Jimi Agbaje da ya samu kuri’u 206,141 kacal.

Ga yadda sakamakon ya ke:

A 4122

AAC 1078

ABP 511

ACD 917

AD 3310

ADC 3544

ADP 4780

AGA 207

AGAP 83

ANDP 140

ANN 389

ANP 359

APA 1906

APC 739,445

APDA 642

APM 194

ASD 187

CAP 237

DA 111

DPC 211

DPP 555

FJP 113

GPN 49

ID 61

JMPP 42

LP 392

MAJA 36

MMN 52

MPN 769

NCMP 60

NCP 712

NPC 1886

PDP 206,141

PPA 548

PPC 617

PPN 234

PRP 153

PT 120

RBNP 73

SDP 277

UDP 151

UPP 108

YDP 148

YPP 1604

ZLP 142

Share.

game da Author