GOMBE: APC ta kada PDP a mazabar Yamaltu

0

Dan takaran kujerar majalisar dokoki na yankin Kwadon/ Yamaltu/ Deba, Abubakar Ibrahim ne ya yi nasara a zaben a jihar Gombe.

Ibrahim ya samu kuri’u 12,087 shi kuma dan takarar kujerar na jam’iyyar PDP Salihu Mohammed ya samu kuri’u 6,280.

Wakilan jam’iyyar PDP ne kadai basu sa hannu a takardar sakamakon zaben ba.

Share.

game da Author