Sakamakon zaben majalisar dokoki na jihar Zamfara, Jam’iyyar APC ce ta lashe dukka kujerun majalisar dokokin Jihar bayan lashe kujerar gwamna da ta yi.
Ga sunayen Yan majalisan da suka yi nasara
1.Kaura Namoda ta Arewa
Lawan Liman APC
2. Kaura Namoda ta Kudu
Abubakar Kaura APC
3. Birnin Magaji
Kabiru Moyi APC
4. Zurmi ta gabas
Yusif Moriki APC
5. Zurmi ta Yamma
Mannir Aliyu APC
6. Shinkafi
Shehu Maiwurno APC
7. Tsafe ta Gabas
Aliyu Abubakar APC
8. Tsafe ta Yamma
Aminu Danjibua APC
9. Gusau ta Gabas
Dalhatu Magami APC
10. Gusau ta Yamma
Sanusi Liman APC
11. Bungudu ta Gabas
Ibrahim Hassan APC
12. Bungudu ta Yamma
Yakubu Bature APC
13. Maru ta Arewa
Ibrahim Habu APC
14. Maru ta Kudu
Haruna Abdullahi APC
15. Anka
Mustapha Gado APC
16. Talata Mafara ta Arewa
Isah Abdulmumini APC
17. Talata Mafara ta Kudu
Aliyu Kagara APC
18. Bakura
Mohammed Sani APC
19. Maradun ta Daya
Yahaya Shehu APC
20. Maradun ta Biyu
Yahaya Abdullahi APC
21. Gummi ta Daya
Aliyu Gayari APC
22. Gummi ta Biyu
Aminu Falale APC
23. Bukkuyum ta Arewa
Yahaya Jibrin APC
24. Bukkuyum ta Kudu
Tukur Dantawasa APC