Yadda Uba Sani ya kayar da Shehu Sani

0

Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya sha kaye a hannun Uba Sani, a kokarin sa na neman komawa kujerar sa.

Shehu wanda ya fice daga APC ya koma PRP, ya sha kaye ga hadimin Gwamna Nasir El-Rufai, wato Uba Sani.

A karshen kammala lissafin kuri’u da aka yi a yau safiyar Talata, Uba Sani ya samar wa APC kuri’u 335, 242.

Sai dai kuma Shehu ya cwe bai amince da sakamakon ba, don haka ya nemi a soke zaben a bisa zargin magudin zabe da yace an tabka.

Karamar Hukumar Kajuru

APC – 7, 872
PDP – 26, 918
PRP – 2456

Karamar Hukumar Giwa
APC – 41, 221
PDP – 12, 912
PRP – 1480

Karamar Hukumar Birnin Gwari

APC – 30, 673
PDP – 9, 855
PRP – 2, 260

Karanar Hukumar Igabi

APC – 87, 607
PDP – 23, 711
PRP – 5, 603

Karamar Hukumar Kaduna Ta Kudu

APC – 83, 638
PDP – 34, 887
PRP – 20, 451

Karamar Hukumar Kaduna Ta Arewa

APC – 82, 065
PDP – 29, 160
PRP – 12, 963

Share.

game da Author