A bisa sakamakon zaben da aka bayyana tun jiya a garin Ado-Ekiti da ya nuna yadda shugaban kasa Muhammdu Buhari ya samu ruwan kuri’u a jihar wasu da dama na ganin hakan nuni ne na irin soyayyar da mutanen jihar suke wa shugaban kasa Buhari.
Jam’iyyar APC ta samu kuri’u 219, 231 inda dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya samu kuri’u 154, 032 a jimlan kuri’un bayan an hada su duka.
Ga sakamakon zaben
A 21
AA 20
AAC 400
AAD 153
ABP 28
ACD 120
ACPN 99 votes
ADC 406 votes
ADP 126 votes
AGA 35
AGAP 09
ANDP 16
ANN 88
ANP 24
ANRP 27
APA 375 votes
APC 219, 231
APDA 309
APGA 39
APN 8
APP 22 votes
ASD 27
AUN 6
BNPP, 8
CAP 9
CC 11
CNP 28
DA, 20
DPC 101
DPP322
FRESH 46
FJP 52
GDPN 410
GPN 44
HDP 12 votes
ID 13
KP 12
LM 6
LP 28
MAGA 20
MMN 279
MPN 34
NAC 34,
NPNP 11,
NCP 56
MPCP 16
PDP 154, 032
Discussion about this post