Sakamakon zaben da ya fara fita daga hannun wakilan mu da ke sa-idon dauko labarai daga wuraren zabe daban-daban a fadin kasar nan, ya fara nuna abin da ‘yan takara biyu, Atiku Abubakar da Muhammadu Buhari su ka dosa.
Sakamakon wanda wakilan INEC ke sanarwa bayan kammala kada kuri’a ya nuna kamar haka.
Atiku Abubakar ya yi wa Buhari fintinkau a sakamakon fa ya fito Mazabar Lokuwa ta Karamar Hukumar Mubi, PDP ta samu kuri’a 156, APC 78.
Can a Jihar Kwara kuwa, APC ta yi fintinkau a sakamakon da ya fara fitowa, na Mazabar Kere Aje cikin karamar hukumar Offa, inda APC ta kwashe 116, PDP kuma 23.
A Jihar Akwa Ibom, PDP ta samu 219 a Mazabar Etinan cikin Karamar Hukumar Irepodun, APC kuma 109.
Mazabar Bonny Camp a Lagos kuwa, a Oti-Isa, APC ta zamu 34, ita kuma PDP 31.
Sai can Jihar Rivers, inda a Mazaba ta 5 a Fatakwal, APC ta samu 3, PDP kuma 33.
ATIKU YA FARA YI WA BUHARI FINTINKAU A JIHAR OSHIMHOLE
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya samu kuri’u 129 a mazaba daya da aka bayyana a Esan ta Arewa, ita kuwa APC ta samu 24 kacal.
Can ma a Mazabar Neni, PDP ta samu 221, APC ta samu 8.
Amma a mazabar Okerini Oro a Irepedun, Jihar Kwara, APC ta samu 98, PDP ta sha da 72.
Tungan Malefe
APC=208 votes
PDP=55votes
Babura Jihar Jigawa
APC – 209
PDP – 11
Kwanan Jaba Bus Stop VII 041
APC 123
PDP 20
Kaura Goje p/sch 026
APC 220
PDP 93
Dan’Agundi
APC 123
PDP 28
Rumfa ward, Jigawa
APC..451
PDP… 52
Rano Central ii – Shagari Qrts
APC 246
PDP 54
Sabon Garu, Hadejia
APC….351
PDP…. 38
Attafi 002… Hadejia
APC….212
PDP… 19
Bi mu a nan: https://wp.me/p8iDgo-4sz
Latsa nan domin samun sakamakon zaben SHUGABAN KASA DA NA MAJALISAR KASA
Benue
Sakamako ya nuna cewa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya cinye kuri’un kakaf guda 711, yayin da Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC bai samu ko daya ba.
Barno
A rumfar zabe 005 mazabar Bale Galtimare Jere APC ta sami kuri’u 349 sannan PDP 35
A rumfar zabe 014 mazabar Waziri Babagana dake Shehuri ta Kudu APC ta sami kuri’u 200 sannan PDP ta sami kuri’u 7
A rumfar zabe 023 mazabar Lamisula dake Maiduguri APC ta sami kuri’u 190 sannan PDP kuri’u 21
A rumfar zaben da mataimakin gwamman jihar Usman Durkwa ya kada kuri’ar dake Bakin Kasuwa a garin Shaffa dake karamar hukumar Hawul APC ta sami kuri’u 288 PDP kuwa kuri’u 3.
Latsa nan domin samun sakamakon zaben SHUGABAN KASA DA NA MAJALISAR KASA
Buhari ya kada Atiku a Madobi, Karamar Hukumar Kwankwaso
Jam’iyyar APC ta lashe dukkan zabuka uku da aka gudanar a Karamar Hukumar Madobi, mahaifar Sanata Rabi’u Kwankwaso.
Kwankwaso wanda shi ne jagoran jam’iyyar PDP a Jihar Kano, na daya daga cikin manyan masu kamfen na PDP.
A lokacin da ya ke bayyana sakamakon zaben, jami’in INEC, Sani Umar, ya sanar cewa an yi wa mutane 804,067 rajista, amma 40,764 kadai suka fita wurin tantancewa a ranar zabe.
APC ta samu kuri’u 26,110 a zaben shugaban kasa, ita kuma PDP ta samu 13,113.
Zaben Majalisar Dattawa kuwa APC na da 22,731, PDP kuma 15,913.
Da farko PREMIUM TIMES ta buga labarin yadda PDP ta kayar da APC a rumfar zaben Kwankwaso da kuri’u 278 da kuma 215.
Akoko North East
AAC 105
AA 407
APC 15,598
PDP 11,641
Akoko North West
AAC 113
AA 412
APC 14,158
PDP 13, 950
Akoko South East
AAC 26
AA 242
APC 7,306
PDP 6,616
Akure North
AAC 129
AA 06
APC 8661
PDP 12,786
Idanre
AAC 73
AA 265
APC 8453
PDP 14,704
Ifedore
AAC 95
AA 229
APC 9433
PDP 11745
Ileoluji Okeigbo
AAC 208
AA 340
APC 10404
PDP 12680
Irele
AAC 93
AA 235
APC 10082
PDP 12862
Ondo East
AAC 155
AA 11
APC 5299
PDP 8455
Ose
AAC 41
AA 84
APC 10321
PDP 12919